Latest
Mun kawo jerin wasu kasurguman Malaman Musulunci A Arewacin Najeriya da aka rasa daf da azumin Ramadan a Najeriya. Daga ciki akwai Shehin Malamin Darikar nan watau Isiyaka Rabiu wanda ya rasu a makon jiya yana da shekara 90.
Tsohon Mataimakin Shugaban kasar Najeriya Atiku Abubakar ta shafin Tuwita ya rokawa Shugaba Buhari karin lafiya da kuma kyawu a lamarun sa. ‘Dan takarar Shugaban kasar a zabukan da su ka wuce ya ajiye bambancin siyasa a gefe.
Barkewar cutar mafi muni da ta zo karshe ne a Afirka ta yamma shekaru biyu da suka wuce. Inda cutar tayi ajalin mutane 11,300 da kuma mutane, 28,600 da ta sama. Kwayar cutar ta shiga kasar Guinea, Sierra Leone da kuma Liberia
Bayanai sun nuna cewa, tun 1950, kimanin shekaru 58 kenan da aka tafi da gajerun Awakin zuwa Amurka wadanda aka fi samu a kudancin kasar Najeriya. Amfanin Akuyar kuwa shine, samar da madara da kuma wasanni a gidaje sakamakon kanka
An soke zabuka a kananan hukumomi biyu cikin 23 da ke jihar Kaduna saboda matsalolin rashin ingantaccen tsaro sakamakon hari da wasu yan baranda suka kai ofishin hukumar zaben. Ana halin yanzu mutane na jiran sakamakon zabukan da
A ranar Juma'ar da ta gabata ne Dakta Musa Asake, Babban Sakataren kungiyar CAN (Christian Association of Nigeria) ya riga mu gidan gaskiya a wani asibiti bayan fama da wata 'yar gajeruwar lafiya da ta zamto sanadiyar ajalin sa.
Hotunan dalibai da aka yaye a makarantar sojin sama ta NAF a jiya jumaá. Zasu tuka jiragen Super Mushshak Aircraft masu sabbin dabaru da naúrorin zamani wadanda ka iya ragargaza ramukan da Boko Haram ke buya a dajin Sambisa
Zaben da ake sa rai zai banbance wa ke da APC a jihar Kaduna yazo a yau asabar da tangarda a wasu wuraren na GRA dake Kaduna, inda jamaá babu wanda ya fito zaben sai jamián zabe da jamián tsaro harda na KASTELEA
Za ku ji cewa Likitoci na guduwa daga Najeriya zuwa kasar waje. A duk shekara dai Likitoci akalla 2000 ne ke barin Najeriya su tafi wata Kasar domin su yi aiki inda za su samu kudi hankalin su kwance kuma tare da kayan aiki.
Masu zafi
Samu kari