Latest
Majiyar NAIJ.com ta ruwaito Kwamishina Damian yana cewa sun bincike kan wani kisan gilla da aka yi ma wata budurwa, da kuma kwakule idanuwan wani mutumi mai shekaru 58 da karfi da yaji, dukkaninsu a garin Maiduguri.
Matasan kungiyar Musulman Shi’a zanga-zanga kan cigaba da tsare shugabansu, Ibrahim El-Zakzaky, da gwamnatin Najeriya keyi sun mamaye harabar sakatariyar tarayya, Abuja, sannan kuma sun mamaye hanyoyin dake yankin.
A ranar Litinin, 14 ga watan Mayu, Shugaban kasa Muhammadu Buhari yayi ta’aziyya ga shugaban cocin Latter Rain Assembly, Fasto Tunde Bakare akan mutuwar mahaifiyar Faston marigayiya Misis Abigail Eebudola Bakare.
Manyan motoci biyu da akayi amfani dasu wurin yanke hanya da gidan sauro 6,000 sannan kuma sai mutane 6 aka kama a garin Jega dake jihar Kebbi. Sun ware da gidajen sauron zuwa jihohin Kano da Jigawa kafin a kama su.
Wani rahoto da jaridar NAIJ.com ta samu rahoton rasuwa wani bawan Allah wanda ya sayi fili ranan Asabar, 12 ga watan Mayu, 2018 ya baiwa makabarta kyauta FisabiliLlahi. Bayan mutumin mai suna Alhaji Ali Tela da ke zaune a Lagos St
Duk da ina ganin girman gwamna Rochas amma dole fadi cewar baya yiwa jam’iyyar APC adalci. Bai kamata ya yi kokarin dorawa uwar jam’iyya alhakin lalacewar dangantaka tsakanin sad a jagororin jam’iyya a jihar sa ba. Yin hakan ba da
Talauci da yunwa karuwa yake yi a fadin Najeriya musamman a Arewacin Najeriya kulli yaumin. Abin ya tashi daga rashin samun ingantaccen ilimi, hanyoyi masu kyau, wutan lantarki da ingatacciyar kiwon lafiya; yunwa yana hallaka jama
Kakakin majalisar jihar Kano, Alhaji Yusuf Abdullahi Ata, yace a matsayinsa na musulmi wanda yayi imani da kaddara mai kyau da mara kyau, zai karbi hukuncin sauke shi a matsayin kaddara mai kyau domin a cewarsa bai saci kudi ba.
Daraktan NAF mai kula da harkokin jama’a, Olatokunbo Adesanya, yace “a safiyar Lahadi, 13 ga watan Mayu 2018, yan ta’addan wadanda ba’a san ko suwanene ba sun kai hari a wurin saukar jirginsu mai saukar angulu a Igbodene a Bayelsa
Masu zafi
Samu kari