Latest
Hukumar EFCC ta ce ta kori ma’aikata sama da 40 cikin shekaru biyu da rabi saboda zargin cin hanci da rashawa, yayin da wasu ke fuskantar shari’a.
An samu Duane “Keffe D” Davis da laifin shirya kisan mawaki Tupac Shakur, bayan kusan shekaru 30 ana binciken kisan fitaccen mawakin rap a Amurka.
Taron jam’iyyun adawa na 2027 ya gamu da cikas bayan Atiku Abubakar, Peter Obi, Rabiu Kwankwaso da Rotimi Amaechi ba su samu damar halartar taron ba.
Hedkwatar tsaron Najeriya ta tabbatar da ceto yan bautar kasa 10 daga cikin 15 da yan bindiga suka yi garkuwa da su bayan sun fito sansanin NYSC.
Wata mata a Arewa ta yi watsi da APC da Tinubu, tana cewa jam’iyyar ba za ta samu kuri’a ko damar yaƙin neman zaɓe a yankinsu ba gabanin zaɓen 2027.
’Yan bindiga sun kai hari Kano karo na uku a jere, inda suka kashe mutum tare da yin garkuwa da shugaban APC na yankin Rogo, Alhaji Audu Fanka Salisu Yahaya.
Shugaban Kasa Bola Tinubu ya tafi hutu zuwa Turai har na tsawon makonni 3, amma fada ta ce zai ci gaba da kula da harkokin kasar a kullum har ya dawo gida Najeriya.
Donald Duke ya ce a shirye yake ya janye takararsa domin mara wa ɗan takarar haɗin gwiwar ‘yan adawa baya a zaɓen shugaban ƙasa na shekarar 2027.
Sojojin Operation FANSAN YAMMA sun kashe manyan kwamandojin ’yan ta’adda biyu a Katsina, yayin da jagoran kungiyar Kachalla Muhammadu Filani ya tsere.
Masu zafi
Samu kari