Latest
Rahotanni sun kawo cewa wani dan majalisar wakilai, Jagaba Adams Jagaba ya caccaki gwamnatin shugaban kasa Muhammadu Buhari. A cewar dan majalisar, babu wani abu da ake fuskanta a wannan mulkin baya ga bakar wahala da yunwa.
A yau Laraba, 6 ga watan Yuni ne ake sa ran hukumomi zasu cigaba da farautar jirgin, wanda ya tashi daga garin Kitale zuwa babban filin sauka da tashin jirage na Jomo Kenyatta, kamar yadda majiyar NAIJ.com ta ruwaito.
A satin daya gabata ne dai Fayemi ya sha da kyar bayan wani Dansanda yayi yunkurin kashe shi a yayin wani taron karramawa da aka shirya masa a sakatariyar jam’iyyar APC na jihar Ekiti dake unguwar Ajilosun, cikin garin Ado Ekiti.
Shugaban majalisar dattawa, Abubakar Bukola Saraki, da kakakin majalisar wakilai, Yakubu Dogara sun like bakunansu kan dalilin da yasa ba’a neman wadanda zasu maye gurbin yan majalissun da suka mutu watannin baya.
Majalisar wakilai ta bukaci kwamitin tan a da da’a da labara day a binciken kalaman mamba mai wakiltar kananan hukumomin Kiru da Bebeji a jihar Kano, Abdulmumin Jibrin Kofa, bisa wasu kalamai day a yi a jiya, Talata, bayan zaman m
Bidiyon dai an sanya shi ne a kafar Instablog tare da rubutawa a jikinsa cewa, yadda Ƴan sanda suka yada zango a kusa da Bankin Zanith dake kan titin Opebi a Legas suna ƙirga cin hancin da suka karba sun kuma kunna tabarsu suna zu
Ayarin magoya bayan tsohon gwamnan jihar Kaduna, Mukhtar Ramalan Yero sun mamaye harabar babban kotun tarayya da ke zaune a Kaduna yau Laraba, 6 ga watan Yuni, 2018. Tsohon gwamnan na gurfana gaban kotun ne bisa ga zargin almundan
Wasu masu haya biyu da aka ambata da suna Mercy da Rose sun tsere da yaran mai gidan su guda biyu a kauyen Utese dake karamar hukumar Ovia North East. An bayyana sunayen yaran a matsayin Amada da kuma Christable.
Kwamishanan yan sandan jihar, Abdulmaliki Sumonu, ya tabbatar da damke Muhammad Adamu, wanda ya hallaka budurwarsa, Hauwa Muhammad, yar shekara 24. Abdulmaliki Sumonu ya bayyanawa manema labarai a Damaturu ranan talata cewa Adama
Masu zafi
Samu kari