Latest

Yanzu Yanzu: Daraktan Kogi ya fadi ya mutu a Ofis
Yanzu Yanzu: Daraktan Kogi ya fadi ya mutu a Ofis
Labarai
daga  Mudathir Ishaq

Wani mataimakin darakta a ma’aikatar ilimi na jihar Kogi, Mista Haruna David, ya fadi ya mutu a Ofishinsa a ranar Talata, 5 ga watan Yuni. Kamfanin dillancin labaran Najeriya ta tattaro a Lokoja cewa David ya fadi da misalin 3pm.