Latest
Za ku ji cewa a wadanda aka dauka aikin ‘Yan Sanda kwanan nan a Najeriya Mutanen da su ka fito daga Yankin Shugbaba Buhari sun samu kaso-mai-tsoka. Bincike ya nuna Mutanen Arewa sun caba wajen daukan aikin Jami’an da aka yi.
Mutum daya ya mutu sannan mutane uku suna cikin wani hali, dalilin wata guguwa data lalata kauyuka 12 a kananan hukumomi 5 a cikin jihar Jigawa, a rahoton da sakataren hukuma taimakon gaggawa ta kasa ya bayar, Yusuf Sani Babura...
Cif MKO Abiola, mutumin da ake masa zaton ya lashe zaben shugaban kasa na shekarar 1993, wanda ya gudana a ranar 12 ga watan Yuni, hamshakin dan kasuwa ne, kuma fitaccen dan siyasa, marubuci kuma dan babban gida daga kabilar Egba
Yayin bayyana goyon bayansu ga wannan sabon sauyi domin girmamawa da Muhammadu Buharin yayi, wasu Sanatocin sun kara da saura kuma Gwamnatin tarayyar ta sake mayar da ranar 12 ga watan ranar hutu a kasa baki daya
Wasu 'yan majalisu a Najeriya sunyi wasu maganganu da suka jawo hankulan majalisar wakilan kasar nan, saboda sun sanarwa da manema labarai cewar basu ji dadin matakin da majalisun biyun suka dauka akan shugaban kasa Buhari ba...
Magoya bayan dan takarar APC da ya lashe zaben, Mista Maikai Adamu wanda akafi sani da Adalo sun bayyana nasarar da ya samu a matsayin "nufi na Allah" yayin da wasu daga cikin magoya bayan dan takarar jam'iyyar PDP, Mista Salasi N
Babban jigon arewa kuma shugaban kungiyar dattawan Arewacin kasar, Alhaji Tanko Yakasai ya bukaci a nuna masa wani aiki daya da shugaban kasa Muhammadu Buhari ya kammala a shekaru uku da ya kwashe akan karagar mulki.
An gurfanar da wani mai aikin karrafa, Victor Nyaku, a gaban wata kotun Majistare da ke Ikeja a Legas bisa laifin yin sojan gona tare da yiwa wani dukka. Ana tuhumar Nyaku mai shekaru 47 da laifin gabatar da kansa a matsayin jami'
Shekaru 25 bayan da Gwamnatin Soja ta wancan lokaci karkashin Ibrahim Badamasi Babangida ta soke zaben da a aka hakikance Abiola ne ya samu nasara, yau Naij.com ta yi duba ne izuwa wasu Mutane 11 da suka taka rawar gani da ya kama
Masu zafi
Samu kari