Latest

Wasu yan kabilar Igbo 5 sun musulunta (hotuna)
Wasu yan kabilar Igbo 5 sun musulunta (hotuna)
Labarai
daga  Aisha Musa

Wata yar kabilar Igbo dake da’awar musilunci a tsakin yan uwanta Igbo Aishat Obi ta janyo wasu yan kabilarta zuwa addinin musulunci. Ta bayyana wannan ‘karuwa da adinnin musulunci ta samu a shafinta na zumunta wato Facebook.