Latest
Kungiyar kwallon kafar Arjentina na cigaba da atisaya a kasar Rasha a dadai lokacin da ya rage yan kwanaki kadan a fara gasar cin kofin duniya ta 2018. 'Yan wasan Arjantina sun fita fili don motsa jiki inda aka hana mutane shiga
Babatunde Akinbiyi, kakakin hukumar kula da manyan hanyoyi ta TRACE (Traffic Compliance and Enforcement Corps) reshen jihar Ogun ya bayyana cewa hatsarin ya afku ne a sakamakon tsala gudu da ya wuce misali da dokokin hanyoyi.
NAIJ.com ta ruwaito wata sanarwa daga Kungiyar na cewa: “Julen Lopetegui zai amshi ragamar horas da Real Madrid bayan gasar cin kofin Duniya, mun yi yarjejeniya da shi akan zai horas da kungiyar na tsawon kakan wasa guda uku.”
Rahotanni daga kasar Spain sun ruwaito cewa fittacen dan kwallon kungiyar Liverpool Mohamed Salah ya yi barazanar barin kungiyar a nan da wani kankanin lokaci. Taurariyar dan wasan dan asalin kasar Egypt ta haska sosai a gasar cin
Wani mutumi mai suna Daniel mai matsakaicin shekaru wanda ya hada kai da wasu mutane biyu gurin kashewa da cire zuciyar wani abokin su, Isaiah James, don tsafi. Yace dana sanin shi daya, basu fara samun kudi ta hanyar tsafin ba ka
Gwamnan jihar Pilato a zamanin Obasanjo ya kwashi kudi daga jiharsa ya mayar nasa, kuma ya raba wa abokai da ma tsohuwar jam'iyyarsa ta PDP. A hukuncin da aka karkare yau, An same shi da laifukan da suka suka bashi shekaru 14 a...
Mai magana da yawun hukumar yan sanda ta jihar plateau Mathias Tyopev, wanda mataimakin Sufiritanda yan sanda ne ya tabbatar da aukuwar lamari a ranar litinin idan ya ce yanzu haka hukumar tasu tana kan bincke domin samun wasu ba
Buhari ya bayyana haka ne a ranar Talata, 12 ga watan Yuni a yayin bikin tunawa tare da karramayan gwagwarmayan zaben June 12 na shekarar 1993 da ya gudana a fadar shugaban kasa dake babban birnin tarayya Abuja.
A yau 12 ga watan Yuni, Shugaban kasa Muhammadu Buhar ya karrama marigayi Moshood Abiola da babbar lambar yabon kasar a babban birnin tarayya domin tunawa da zaben 12 ga watan Yunin 1993, inda iyalan marigayin suka wakilce shi.
Masu zafi
Samu kari