Latest

Ni ma dan Tijjaniyya ne - Inji Shugaba Buhari
Ni ma dan Tijjaniyya ne - Inji Shugaba Buhari
Labarai
daga  Mudathir Ishaq

Shugaban kasar Najeriya Muhammadu Buhari ya bayyana cewa shi fa na kowane dan Najeriya ne mai irin kowane addini, yare ko kabila ciki kuwa hadda Tijjaniyya tare da cewa shi babban burin sa shine na samar wa da 'yan kasa cigaba mai

Duba hotunan yadda mata ke koyon tukin mota a Saudiyya
Duba hotunan yadda mata ke koyon tukin mota a Saudiyya
Labarai
daga  Aminu Ibrahim

A yayin da ake sa ran Saudiyya zata fara bawa mata izinin tuka motoci daga ranar 24 ga watan Yuni, kamfanin man fetur na kasar mai suna Aramco ya fara bawa ma'aikatanta mata horo kan tukin motan. Wannan dai yana daya daga cikin ca