Latest
Wannan na fitowa ne daga bakin wakilan majalisar yayin zantawa da maneman labarai a Abuja, wakilan sun hada da gwamnan jihar Benue Samuel Ortom da ministan noma da cigaban karkara Audu Ogbeh da shugaban shirin gina wuraren kiwon
Jiga-jigan masu neman takara a jam'iyyun da suka hadar da APC, PDP, APGA da kuma RP sun halarci taron da aka gudanar karkashin yankin Eggon dake mazabar Arewacin Jihar da aka kayyade ma ta kujerar gwamnan jihar a wannan lokaci.
Allah ya yiwa Uwargidar tsohon gwamnan jihar Adamawa, Murtala Nyako, Hajiya Zainab Nyako rasuwa. Hajiya Zainab ta rasu babban asibitin tarayya dake Yola bayan yar gajeruwar rashin lafiya a safiyar ranar Laraba tana da shekaru 63.
Laifi na farko da ake tuhumar Sanatan shine sayar wani gida mai suna Guinea House da ke Marine Road a Apapa Legas a kan kudi N805 miliyan a cikin watan Mayu da Yunin 2014 ba bisa ka'ida ba. Lauya mai shigar da kara ya ce sanatan y
Allah yayiwa tsohon Sufeto Janar na yan sanda Gambo Jimeta rasuwa. Jaridar Premium Times ta rahoto cewa, Jimeta wanda ya fito daga jihar Adamawa ya rasu ne a safiyar yau Laraba, 20 ga watan Yuni a babban birnin tarayya Abuja.
Kasar Israila, ta Yahudu, ta kama wani tsohon ministanta da laifin leken asiri, da ma taimakawa abokan gaba a lokacin yaki, indaaka gano yana sayar ma da kasar Farisa bayanan sirri na soji da gwamnatin kasarsa, ga kasar Iran
Tsohon gwamnan Jihar Edo, Kwamared Adams Oshiomole ya ce shekaru hudu da suka shude na masu kama karya ne amma ranar 14 ga watan Yuli na masu 'yanci ne. Tsohon gwamnan ya fadi hakan ne a jawabin da ya yi a ranar Talata wajen yaki
Hukumar kiwon lafiya ta duniya (World Health Organisation) a ranar litinin ta saka video game na dole a matsayin tabin hankali a takardar da ta fitar. Cibiyar kiwon lafiya ta duniya tace sabo da video game na cikin tabin hankali
Gwamnatin tarayya ta gabatar da wani shiri na magance rikicin makiyaya da manoma a kasar, wanda yayi sanadiyan mutuwar dubban mutane tsawon shekaru da dama. An kashe daruruwan mutane a 2018 kadai a rikicin na makiyaya da manoma.
Masu zafi
Samu kari