Tarihi ba zai taba mantawa da Jonathan ba - Inji Atiku

Tarihi ba zai taba mantawa da Jonathan ba - Inji Atiku

Tsohon mataimakin shugaban kasar Najeriya kuma mai neman takarar shugabancin kasar nan Alhaji Atiku Abubakar ya yabawa tsohon shugaban kasar nan Goodluck Jonathan tare da fada masa cewa tarihi ba zai taba mantawa da shi ba.

Mun samu cewa Atiku ya bayyana hakan ne a yayi wata ziyarar ban girma da ya kaiwa tsohon mataimakin shugaban kasar a gidan sa dake a jihar Bayelsa ranar Larabar da ta gabata.

Tarihi ba zai taba mantawa da Jonathan ba - Inji Atiku
Tarihi ba zai taba mantawa da Jonathan ba - Inji Atiku

KU KARANTA: Da kudin sata Buhari ya ci zaben 2015 - PDP

Legit.ng ta samu cewa Atiku wanda yanzu haka yake wani rangadi a fadin kasar nan domin neman amincewar mutane su goyi bayan sa, ya cewa Jonathan babban gwarzo ne da ya mika mulki da ya fadi zaben 2015 ba tare da wata hatsaniya ba.

A nashi martanin, shugaba Jonathan ya yabawa tsohon dan siyasar musamman ma da ya zabo wanda zai jagorancin kamfe din sa a zabe mai zuwa daga kasar yarbawa.

Idan ka na da wani shawara ko bukatan bamu labari, tuntube mu a labaranhausa@corp.legit.ng Ku ci gaba da bin mu a Facebook: https://www.facebook.com/naijcomhausa da

Kuma Tuwita: http://twitter.com/naijcomhausa

KU LATSA: Sabuwar hanyar karanta labarain Legit.ng HAUSA

https://play.google.com/store/apps/details?id=com.naij.hausa&hl=en

Asali: Legit.ng

Authors:
Mudathir Ishaq avatar

Mudathir Ishaq Mudathir Ishaq is the head of the Hausa desk at Legit.ng. He studied Industrial Chemistry as first degree at the University of Abuja, Journalism (CSR Specialization) with the Michigan State University and runs MSc Industrial Chemistry from the Nasarawa State University, Keffi. With more than a decade experience in news reporting and content editing, he has interviewed influential personalities. He can be reached on: mudathir.ishaq@corp.legit.ng