Latest
Sanarwar ta kuma ce Sanata Enyinnaya Abaribe Sanata na a Najeriya kuma idan har ma da gaske akwai wasu tuhume-tuhume da ake masa, abinda ya dace shine a aika masa da gayyata amma ba a kama shi ta hanyar da za'a zubar masa da mutun
Shugaban kasa Muhammadu Buhari ya mika sakon ta’aziyarsa ga iyalan marigayi Sarkin Fadan Kano, Sule Gaya, wanda ya rigamu gidan gaskiya a jiya Alhamis, 21 ga watan Yuni, 2018. Shugaba Buhari ya ce rasuwan Sule Gaya babban rashi ne
Hukumar yan sanda a jihar Kogi ta damke wani fasto mai suna, Oluwasegun Aturu, da wasu mutane biyu kan laifin kisan wata karuwa mai suna, Miss Mercy Moses, da kuma amfani da ita domin asiri. Kakakin hukumar yan sandan
Manajar daraktar tashar gabar tekun Najeriya, watau Nigerian Ports Authority (NPA), Hadiza Usman, tace Najeriya zata yi asarar kusan dala miliyan 561.2 da kuma Naira miliyan 34.2 in dai aka yarjewa ragin kashi 50 cikin dari...
Babu shakka shan ruwan sanyi yana da matukar dadi da musamman ma lokacin da gari ya yi zafi, sai dai duk dadinsa, masanna sun gano cewa akwai wasu illoli da ya ke haifar wa a jikin dan adam saboda haka ya zama dole a rika takatsan
Kasurgumin attajirin nan da ake zargi kan shahara da garkuwa da Mutane, Chukwudumeme Onwuamadike mai inkiyar nan ta Evans, ya sake hayar wani sabon lauya sakamakon janye wa daga shari'ar da tsohon Lauyan sa ya yi, Olukoya.
Shugaban kungiyar, ya zargi gwamnatin Buhari da mayar da hankali wajen gina kudancin kasar da raya jama'ar su musanman yankin Yarbawa, yayin da yankin arewa ya zamo koma baya an ci yaki dashi sannan an barshi da kuturun Bawa.
A arewacin Afirka, kasar larabawa mai makwabtaka da Nijar, watau Aljaza'ir, ta kashe hanyoyin kafafen sadarwar kasar baki dayanta na lokacin wucin gadi, dalilinsu, shine samari da 'yan mata sunki karatu sai chatting da aikin faceb
Shahararriyar jarumar nan ta dandalin Kannywood, da tauraruwarta ke kan haskawa, Umma Shehu, ta shirya saka kafar wando daya da mai yi mata bita da kulli a masana'antar fim. Jarumar bata bayyana sunan wanda take caccaka ba.
Masu zafi
Samu kari