Latest
Labarin da muke samu daga majiyoyin mu sun tabbatar mana da cewa hukumar dake kula da harkokin lauyoyi a Najeriya ta gayyaci Firdausi Amasa, lauya mace musulma da ta dage sai ta sa hijab rantsuwar su ta lauyoyi. Wannan dai na kuns
Labarin da muka samu na nuni ne da cewa jagoran rukunin majami'un nan na International Godsway a kasar Ghana mai suna Fasto Bishop Obinim yanzu haka ya sayi wata babbar motar alfarma kirar Ghost Series II. A baya dai babban Faston
A ranar Juma’a, 22 ga watan Yuni, rundunar yan sandan Kaduna ta sanar da kamun yan kungiyar Shi’a tara akan harin da aka kaiwa jami’an yan sanda a jihar. Kwamishinan yan sandan jihar, Mista Austin Iwar, ya bayyana hakan.
Tsohon shugaban kwamitin bayar da shawarwari ga shugaban kasa kan muhimman taro na kasa ya bayyana cewa, ko shakka ba bu 'yan Majalisar tarayya mayaudara ne masu hali na mazambata da ba bu abinda suka nufata face son zukatan su.
Sanata Adamu ya jaddada cewa lokaci ya yi da ya kamata jam'iyyar ta yi watsi da duk wasu ababe ko wasu mutane masu yunkurin kawar da alkiblar shugaba Buhari da janye hankalin sa wajen ci gaba da gudanar da al'amurran gwamnatin sa.
Jami’ain rundunar Yansanda dake yaki da fashi da makami, SARS sun samu nasarar kama wasu gungun matasa da suka yi kaurin suna wajen amfani da kayan Yansanda da Motar Yansanda wajen yin garkuwa da mutane tare da musu fashi a jihar
Wannane ya sanya NAIJ.com gudanar da binciken kwakwaf don ganin ko shugaban kasar Najeriya, Muhammadu Buhari ya taba fashewa da kuka a bainar, wanda kuma binciken namu ya tabbatar da Kukan Buhari. Ga dai wasu lokutta uku da Buhari
Majiyar NAIJ.com ta ruwaito mai magana da yawun iyalan Sarkin Fada, Hajiya Amina Abdullah ce ta sanar da mutuwar tasa, inda tace za’ayi jana’izarsa a ranar Juma’a, 22 ga watan Yuni da misalin karfe 10 na safe a fadar mai martaba S
“Irin ayyukan jin kai da Aisha Buhari ke yi ya janyo hakulan kasashen Duniya gaba daya, wannan yasa kwamitin koli na jami’ar Sun Moon ta ga dacewar karramata, musamman duba da yadda ayyukan nata ke shafar kananan Yara da Mata.
Masu zafi
Samu kari