Latest
Mun ji cewa Gwamna El-Rufai ya nemi mutane su guji yada ji-ta-ji-ta. Nasir El-Rufai yayi amfani da littafi mai tsarki ne domin jawo hankalin jama’a. El-Rufai ya jawo ayoyin Kur’ani domin yi wa al’umma wa’azi a Facebook.
An yi cirko-cirko bayan da aka ji cewa Shugaban kasa Muhammadu Buhari ya nemi ya ga Shugaban ‘Yan Sandan Najeriya a gaban sa bayan Jami’an tsaro sun yi zanga-zanga a Borno. Wannan dai ya faru ne dazu a yau dinnan.
Mai magana da yawun hukumar, ya bayyana cewa zasu kira iyayen yaran domin su zo a ja musu kunne akan idonsu tare da yin yarjejeniyar cewa ba zasu ƙara aikata laifin da ake tuhumarsu ba, saboda wannan shi ne karo na farko da suka
Kawo yanzu dai akwai wasu ‘Yan siyasan da ba a san da su ba sosai da su ke shirin yin takara a 2019 ban da irin su Atiku Abubakar, Sule Lamido Ahmed Makarfi, Dankwambo da kuma watakila Sanata Rabiu Musa Kwankwaso.
Wannan shine karo na farko da shugaban kasar Gambiya Adama Barrow ya yiwa gwamnatinsa kwaskwarima, inda ya cire mataimakiyar sa da kuma wasu manyan ministocin sa guda uku. Shugaba Barrow ya cire mataimakiyar tasa Fatoumata Jallow
Rahotanni sun nuna cewa mai horas da 'yan wasan kwallon kafa na Najeriya Gernot Rohr yana dab da ajiye aikin sa, inda zai koma kasar Aljeriya domin cigaba da horar da 'yan wasan kasar. Kwanan nan kasar Aljeriya ta kori mai horas..
Tsohonn shugaban rundunar ‘yan sanda ta kasa, Suleiman Abba, ya yi Magana a kan kalubalen dad an sandan Najeriya ke fuskata. Abba ya bayyana cewar daya daga cikin kalubale da jami’an ‘yan sanda ke fuskanta shine jama’ar Najeriya
Rahotanni sun kawo cewa an tsinci gawawwakin mutane 23 a cikin wani daji dake karamar hukumar Zurmi na jihar Zamfara a ranar Juma’an da ta gabata. Zamfara na daga cikin jihohin arewa dake fama da hare-hare daga barayin shanu.
Da misalin karfe 3 na daren ranar lahadi ne jami'an Sojojin da ke Dorawa su ka samu kiran neman agajin gaggawa daga yankin. Inda aka sanar da su halin da ake ciki, daga nan sojojin su ka garzaya wannan yankin inda bayan artabu da
Masu zafi
Samu kari