Latest
Wani rahoto da kamfanin dillancin labarai na AFP ya wallafa ranar juma’a ya tabbatar da cewar shugaban kungiyar Boko Haram, Abubakar Shekau, na can kwance ba lafiya, cikin mawuyacin hali. Majiyar AFP ta shaida masu cewar Shekau na
Gwamnan Kano, Dakta Umar Abdullahi Ganduje, ya bayyana cewar tsohon gwamnan jihar, Rabi’u Musa Kwankwaso, ba zai ci zabe koda a mazabarsa ba a zabukan shekarar 2019 mai zuwa. Ganduje na wadannan kalamai ne a matsayin martini ga ka
Tsohon gwamnan jihar Sokoto, Attahiru Bafarawa, ya kaddamar da takarar sa ta neman jam'iyyar PDP ta tsayar da shi takara shugaban kasa a zaben 2019. Da yake ganawa da manema labarai jim kadan bayan kammala kaddamar da takarar ta
Za ku ji cewa a wannan karo kuma mun kawo maku wasu amfani na ace namiji ya auri Macen da ta girmi sa. Ko da dai hakan wani abu ne da ba a saba gani a irin wannan Yankunan amma kuma sam ba aibu bane ko a addini.
Jim kadan bayan sun yi murnar cika shekaru 10 da aure, Bose ta bayyana cewar, mijinta na yawan dukanta hart a kai gab a zata iya jurewa ba, ita ma ta fara ramawa. Saidai a wata hira da tayi da ‘yan jarida, Bose ta lashe amanta tar
Yanzu haka dai dubban mutane ne ke yin zanga-zangar nuna adawa da kama Fasto din da aka yi, inda suke kira da hukumar yan sanda tayi gaggawar sakinsa, domin ko ma mai ya faru da kudinsu suke sayen tikitin ba da kudin wani ba
Shugaban kasan Najeriya, Muhammadu Buhari, na halartan taron gangamin gamayyar shugabannin kasashen Afrika wato AU karo na 31 da ake yi yau Lahadi, 1 ga watan Yuli 2018 a Nouakchott, babban birnin kasar Mauritania.
Wani matashi, Saminu Ibrahim Magoli, dake zaune a unguwar Usubu ta karamar hukumar Kontagora a Jihar Neja na neman rasa hannunsa na hagu sakamakon dukan da jami'an 'yan sanda na ofishin shiyyar B a Kontagora suka yi masa. Saminu
Wata gobara da ta tashi sakamakon fashewar sinadarin iskar gas da yammacin jiya, Asabar, a garin Kaduna tayi sanadiyar konewar shaguna 15 tare da raunata 15. Kamfanin dillancin labarai na kasa (NAN) ya rawaito cewar lamarin ya far
Masu zafi
Samu kari