Latest

Ruwa ya tafi da mutane 8 a jihar Niger
Ruwa ya tafi da mutane 8 a jihar Niger
Labarai
daga  Mudathir Ishaq

Hukumar 'yan sanda reshen jihar Niger sun bada sanarwar mutuwar mutane 8 sakamakon ruwa da ya cinye su a kauyen Rafin Gora a karamar hukumar Kontagora dake jihar. Kwamishinan 'yan sanda na jihar, Alhaji Dibal Yakadi, shine ya...

An kama wani dan sanda yayi kisa
An kama wani dan sanda yayi kisa
Labarai
daga  Mudathir Ishaq

Alkalin kotun majistare ta Ebute Meta dake jihar Legas ta tsare wani sajan din yan sanda, Ishaya Inusa, a gidan yari dake Ikoyi sakamakon zargin shi da ake da kashe wani mutum. Alkalin kotun, Mrs A.O Adegite, ta kekasa kasa...