Latest
Kaakakin yace: “Coommassie mutum ne mai tsananin kishin yankin Arewa, tare da son cigabanta da kuma raya ayyukan Ahmadu Bello Sardauna, haka zalika mutum ne cikakke, jajirtacce wanda yayi fice a duk aikin da yayi.”
Ministan Muhalli, Ibrahim Jibrin yace gwamnati na iya kokarin ta na ganin hakan bai faru ba, amma a hasashe, kashi 20 bisa dari na jama'ar kasar nan su 200m, na fuskantar barazana daga daminar ta bana, ana nuin mutum 40m fa kenan
Rahotanni dake iske mu a wannan lokaci, sun tabbatar da mana cewar wasu 'yan bindiga sanye da kakin jami'an 'yan sanda na SARS sun budewa tawagar Sanata Dino Melaye wuta a jihar Kogi. Jaridar Tribune ta rawaito cewar lamarin ya fa
A kalla mutane 7,727 hukumar zabe mai zaman kanta ta kasa (INEC) zata dauka aiki na wucin gadi a zaben maye gurbi a jihar Katsina. INEC zata gudanar da zaben maye gurbin sanatan yankin Katsina ta Arewa, Sanata Mustapha Bukar, da
Wata ma'aikaciyar jirgin sama, Anissia Batra, da yanke hunkuncin kashe kanta bayan ta gano cewa mijinta, Mayank Singhvi, ya taba auren wata mace daban kafin ya aureta amma bai sanar da ita ba. A cewar yan sanda, Batra, wacce ke ai
A ranar Alhamis din da ta gabata ne hukumar kula da lafiyar manyan hanyoyi ta FRSC (Federal Road Safety Corps) ta bayyana cewa kimanin rayukan mutane 215 suka salwanta a sanadiyar afkuwar hadurra a kwararon hanyar Legas zuwa Ogun.
A karon farko kasar Japan ta amince da wata doka, wacce zata haramta wa kowane ma'aikacin gwamnati shan taba sigari, inda wuraren suka hada da asibitoci, makarantu, hukumomi da sauran wuraren ayyuka na gwamnati...
A ranar Alhamis dinnan ne hukumar kula da titunan gwamnatin tarayya (FERMA) tace an kammala sama da aiyukan manyan tituna guda 88 da aka saka a kasafin kudin shekarar 2017. Shugaban bangaren sadarwa da hulda da jama'a...
Wani magidanci mai shekaru 39, Micheal Ayinde ya maka mai dakinsa a kotu inda yake korafi cewa ta cika haihuwar yara barkatai. Ayinde ya kwashe shekaru tara yana zaman aure da matarsa Glory. Kamfanin dillancin labarai na kasa (NAN
Masu zafi
Samu kari