Latest
A dokar kasar dai dai, sai dai a raba auren na iyalan, amma babu wani hukuncin doka da ya nuna masoyan sun yi laifi, sai dai fa ko in akwai cin zarafi da bata suna. Yansanda ma sun hana shi maigidan bada bahasi ga 'yan jarida kan
Daya daga cikin abinda ke haifar wa manoma asara da samun karancin amfanin gona shine amfani da taki da magungunan kwari na jabu ko wadanda aka yiwa hadi da wasu abubuwan da ke gurbatasu. Manoma da yawa suna kashe makuden kudade w
Shugaban kasar Venezuela, Nicolas Maduro ya ce, Nahiyar Afirka ce ta samu nasarar lashe gasar cin kofin duniya na kwallon kafa, wanda aka buga a kasar Rasha. Shugaban kasar yayi jawabin ne a wurin wani taro da aka gudanar a kasar
Kamar yadda rahotanni da sanadin shafin jaridar The Punch ta bayyana, wasu tagwayen juna Taiwo da Kehinde Animashaun, sun yi kacibus da ajali jim kadan bayan ziyarar Mahaifiyarsu a gidan ta dake yankin unguwar Sango ta jihar Ogun.
An haifi Huda Shaarawi a shekarar 1879 a Harem dake kasar Masar. Harem wani wuri ne da ake kebewa Kwarkwarorin Sarki, galibin matan dake zama a Harem ba a basu damar zuwa makaranta, amma ita Huda tayi karatun ta a Harem...
Kungiyar Al Nassr da ke babban Birnin Saudi Arabia dai na neman raba ‘Dan kwallon Najeriya Ahmed Musa da Ingila. Gwarzon ‘Dan wasan nan na Kungiyar Super Eagles na Najeriya Ahmed Musa ya taba rike kyaftin din Super Eagles.
Mai karatu dai zai iya tuna cewa a jiya ne shugaban kasar Najeriya Muhammadu Buhari ya dawo gida bayan kammala ziyarar aiki ta kwanaki uku da ya kai kasar Holand dake tarayyar turai. A ziyarar dai mun samu cewa ya halarci bikin ci
Zaman aure tabbas abu ne mai matukar muhimmaci a rayuwar bil'adama wanda mutane masu banbancin jinsi kan hadu suyi domin taimakon juna da muka samuwar iyali. To sai dai kamar ko wane irin yanayin na zamntakewa, ko da tsakanin hars
Bayan kammala gasar cin kofin duniya da kasar Faransa ta lashe a kasar Rasha a satin da ya gabata, yanzu hankula al'umma masu sha'awar kwallon kafa ya karkata ne ya zuwa gasar dake tafe a shekaru hudu masu zuwa a kasar Qatar. Kama
Masu zafi
Samu kari