Latest

Malaman Arewa sun shirya yadda za su kawo karshen shi'a
Breaking
Malaman Arewa sun shirya yadda za su kawo karshen shi'a
Labarai
daga  Mudathir Ishaq

Wasu malaman addinin musulunci a arewacin Najeriya a ranar Lahadi sun yi wani taro a garin Kaduna inda suka koka tare da yin tir da mabiya tafarkin shi'a almajiran Zakzaky watau Islamic Movement in Nigeria (IMN). Malaman dai sun