Jerin sunayen shugabannin Najeriya da kasafin kudaden da suka fitar daga shekarar 1999 zuwa yau
A kasa zaku ga jerin kasafin kudaden Najeriya da aka fitar daga shekarar 1999 zuwa yau, wadanda da aka canja su zuwa dalar Amurka da kuma jerin shugabannin da suka yi mulki a lokacin
A wani bincike da majiyar mu Legit.ng ta yi zata kawo muku jerin kasafin kudin da Najeriya ta fitar tun daga shekarar 1999 zuwa shekarar 2018 da muke ciki, tare da shugabannin da suka fitar da kudaden.
DUBA WANNAN: Alamu sun nuna kamfanin man fetur na Dangote zai kara shafe shakaru kafin ya fara aiki
Ga jerin kudaden da aka canja su zuwa dalar Amurka da kuma shugabannin da suka yi mulki a lokacin.
Shekara Kasafi Shugaban Kasa
1999: $13.6b Olusegun Obasanjo
2000: $8.2b Olusegun Obasanjo
2001: $8.3b Olusegun Obasanjo
2002: $9.5b Olusegun Obasanjo
2003: $11.4b Olusegun Obasanjo
2004: $9.8b Olusegun Obasanjo
2005: $12.4b Olusegun Obasanjo
2006: $14.7b Olusegun Obasanjo
2007: $18.8b Olusegun Obasanjo
2008: $21.1b Umaru Musa Yar'adua
2009: $25.8b Umaru Musa Yar'adua
2010: $29.3b Umaru Musa Yar'adua
2011: $31.8b Goodluck Jonathan
2012: $31.4b Goodluck Jonathan
2013: $31.2b Goodluck Jonathan
2014: $31.1b Goodluck Jonathan
2015: $26.7b Goodluck Jonathan
2016: $31.9b Muhammadu Buhari
2017: $23.6b Muhammadu Buhari
2018: $28.2b Muhammadu Buhari
Latsa wannan domin samun labarai a wayar ku ta hannu: https://play.google.com/store/apps/details?id=com.naij.hausa&hl=en
Ku biyo mu a shafukanmu na dandalin sada zumunta:
Facebook: https://facebook.com/naijcomhausa
Twitter: https://twitter.com/naijcomhausa
Idan kuna da wata shawara ko bukatar bamu labari,
Tuntube mu a: labaranhausa@corp.legit.ng
Asali: Legit.ng