Latest
Haka zalika hukumar ta EFCC ta yi korafin cewa tun a ranar 19 ga watan Yulin da ya gabata ne jami'ansu suka isa babban birnin jihar ta Akwa Ibom wato Uyo, inda suka mika goron gayyata ga wadanda ake zargin, amma babu wanda ya amsa
A Yankin na Arewa maso Gabashin Najeriya, Jama’a da dama na amfani da tafkin Chadi wajen farautar dabbobin ruwa a baya, sai dai ‘Yan ta’addan Boko Haram na tare hanyoyin Yankin su na tatsar jama’a babu gaira babu dalili.
Za ku ji cewa Atiku Abubakar yace ba zai yi wa’adi fiye da guda a mulki ba. Tsohon Mataimakin Shugaban kasar yace ba zai yi alkawari ya saba ba. ‘Dan takarar yace Buhari yayi wa al’umma alkawari ya gaza cikawa a yanzu.
Da yake gabatar da sakamakon zaben a jiya, Asabar, a karamar hukumar Obudu, baturen zabe, Dakta Frankland Briyai, ya bayyana cewar an kada jimillar kuri’u 17,303 a zaben, an samu kuri’u 607 da suka lalace. Dakta Briyai ya yabawa m
Da sanadin jaridar The Punch mun samu rahoton cewa, wani Mutum farat daya ya yi amfai d harsashi na bindiga wajen harbe 'yan uwan sa takwas da ya hadar har da kananan yara biyu kuma ya arce kamar yadda 'yan sanda suka bayyana.
Tsohon mataimakin gwamnan jihar Kano, ya ce ya so ya ci gaba da rike mukaminsa har zuwa karshen wa'adin mulkin da aka zabe su, amma ya sauka ne saboda matsalolin da suka dabaibaye dangantakarsa da gwamnan jihar
Bayan kammala taron ganawa da manema labarai, Olayinka Abioye wanda shi ne sakataren kungiyar ta NUATE, ya ce sun bayar da wa’adin ranar 31 ga watan Yuli don a biya su kudinsu, ko kuma gwamnati ta fuskacin fushinsu
Yayin da yanayin siyasar kasar nan tamu ke cigaba da zafafa musamman ma idan akayi lakari da yadda 'yan siyasar ke cigaba da sauya sheka daga wata jam'iyyar zuwa wata, binciken majiyar ya gano mana dalilin da yasa Yakubu Dogara ha
Wasu daga cikin jiga-jigan jam'iyyar adawa a jihar Akwa Ibom ta All Progressives Congress, APC sun fito sun nuna kin amincewar su ga zaman tsohon shugaban marasa rinjaye a majalisar dattijan kasar nan Sanata Godswill Akpabio jagor
Masu zafi
Samu kari