Latest
Tsohon gwamnan wanda yayi murabus daga matsayinsa kuma ya sauya sheka daga jam’iyyar Peoples Democratic Party (PDP) yayi bayanin cewa ya bar matsayinsa ne saboda banbacin ra’ayi da aka kasa sasantawaa tsakaninsa da gwamnan jihar.
Cocin THE Christ Chosen Church of God ta nisanta kanta daga dakataccen fasto dinta, Ngbeken Elvis wanda aka rahoto cewa an kama shi ajan mutuwar wata mata mai shekaru 38 uwar yara hudu a karamar hukumar Egor dake jihar Edo.
Kwamitin mutum 3 karkashin jagorancin Justis Abdul Aboki ta dakatar da umurnin kamun a wani hukunci da aka yanke a ranar Litinin, a daukaka karar da Farfesa Mahmood yayi inda ya kalubalanci umurnin Justis Pam na cewa a kama shi.
A ranar Litinin dinnan ne alkalin wata kotun majistire dake jihar Sokoto, ya bayar da belin wasu kananan 'yan kasuwa guda hudu akan kudi naira 400,000, wadanda ake zargin su da sata da kuma kokarin cinye hakkin wani...
Ambasada James Barka, tsohon mukaddashin gwamnan jihar Adamawa kuma makusancin Gwamna Umaru Jibrilla ya bar jam’iyyar APC mai mulki. Barka yayinda yake sanar da ficewarsa daga APC ya kuma warware kullinsa da gwamnan jihar.
Sanatan jam’yyar APC kuma tsohon gwamnan jihar Flato, Joshua Dariye, ya musanta rahotannin cewa yana shirin sauya sheka daga jam’iyyar APC zuwa jam’iyyar adawa ta PDP. Jaridar Tribune ta bada rahoton cewa Dariye ya yi wannan magan
Sarkin Kanon ya tabbatar da cewa ba abin mamaki bane ganin duk jahohin da ake amfani da su wajen ci- addini su ne kan gaba a koma baya ta fuskar abinda ya shafi tattalin arziki. Don haka dole tunanin mutane ya sauya
Hukumar bayar da agajin gaggawa (NEMA) ta bayar da tallafi na motoci takwas cike da kayan agaji ga kimanin mutane 29,000 ga mutanen da harin yan fashi ya shafa a kauyuka bakwai da garuruwa a masarautar Anka, Zamfara.
Rundunar yan sandan jihar Niger sun gurfanar da wani Yusuf Duguri mai shekaru 26 da Abubakar Adamu mai shekaru 45 dukkaninsu daga yankin Gedi-Gedi na Zaria Road, jihar Kano, bisa zargin satar mota, bayan sun wanki wani.
Masu zafi
Samu kari