Gwarzuwar daliba a karatun likitanci daga UDUTH ta lashe kyaututtuka 7

Gwarzuwar daliba a karatun likitanci daga UDUTH ta lashe kyaututtuka 7

Wata matashiya yar Najeriya ta sanya ahlin gidanta da mutanen jihar Kebbi farin ciki sakamakon rawar gani a ta taka wajen fitowa da sakamako mafi kyawu daga asibitin koyarwa na Usman Danfodi.

Matashiyar maisuna Asmau Belko, ta kasance dalibar karatun likita wacce ta zamo zakara a cikin yan uwata daliban likitanci daga UDUTH ina ta samu kyaututuka 7.

Miss Belko wacce ta zamo abun so ga mutane, ta ja hankalin gwamnatin jihar Kebbi yayinda ta yanke shawarar daukar nauyin ci gaba da karatunta zuwa kowani maaranta da take so. Sn wallafa wannan labari ne a shafinsu na twitter.

KU KARANTA KUMA: An kama wani Mahauci da ya kware wurin yanka Kare yana gasawa ya sayarma da mutane

Latsa wannan domin samun labarai a wayar ku ta hannu: https://play.google.com/store/apps/details?id=com.naij.hausa&hl=en

Ku biyo mu a shafukanmu na dandalin sada zumunta:

Facebook: https://facebook.com/naijcomhausa

Twitter: https://twitter.com/naijcomhausa

Idan kuna da wata shawara ko bukatar bamu labari, Tuntube mu a: labaranhausa@corp.legit.ng

Source: Legit.ng

Tags:
Mailfire view pixel