Latest
Babban kotun tarayya dake Abuja tace lallai sai sufeto janar na yan sanda ya kama shugaban hukumar zabe mai zaman kanta (INEC), Farfesa Mahmood Yakubu sannan ya gabatar da shi a kotu a ranar 16 ga watan Agusta.
Mun samu rahoton cewa, matafiya dake bibiyar babbar hanyar Abuja zuwa garin Keffi sun tagayyara a daren ranar Litinin din da ta gabata sakamakon aukuwar wani mummunan hatsari ya hadar da kimanin motoci 15 daban-daban.
Za ku ji cewa Buhari zai karawa Ma’aikatan Najeriya albashi a Watan Satumba. Gwamnatin Tarayya za ta sanar da karin albashi na Ma’aikatan Najeriya a watan gobe inji Ministan kwadagon Najeriya Chris Ngige a wajen wani taro a Abuja
Gwamnatin jihar Kano ta gano cewa tsohon gwamnan jihar, Injiniya Rabiu Musa Kwankwaso ya biya zunzurutun kudi sama da dallar Amurka miliyan daya cikin asusun wata jami'ar dake kasar Ukraine duk da cewa babu dalibin Kano ko guda da
Wata kotun Majistiri dake zamanta a kan titin Iwo na garin Ibadan ta yankewa wani magini hukuncin zaman gidan kaso har na tsawon watanni shida, bayan kama shi da laifin satar wasu kaya a gidan gwamnatin jihar Oyo dake yankin Agodi
Cikin kwaranyar hawaye ta dubunnan mutane, anyi jana'izar yara kimanin 40 da ajali ya katse masu hanzari yayin da mayakan kasar Saudiya suka kai wani mummunan hari kan wata mota dauke da al'umma a Arewacin Kasar Yemen.
Za ku ga jerin mutanen da su ka fi kowa karfi a Duniyar nan a wannan shekarar da ake ciki ta 2018Shugaban Kasar Amurka yana cikin masu karfin iko a ban kasa. A jerin akwai irin su Putin da shugabannin addini da kuma masu kudi.
Tsohon gwamnan jihar Sokoto, Alhaji Attahiru Bafarawa, sannan kuma daya daga cikin masu neman tikitin kujerar shugabancin kasar nan karkashin jam'iyyar PDP a zaben 2019, yace ba zai bar jam'iyyar ba koda ya sha kaye a zaben fidda
Jam’iyyar APC mai mulki ta lashe zaben wasu ‘Yan Majalisu da aka yi a Arewa Jihohin Bauchi da kuma Katsina da ma Jihar Kogi a karshen wannan mako. Wani ‘Dan Jam’iyyar GPN yace APC ta kashe makudan kudi ne wajen sayen kuri’u.
Masu zafi
Samu kari