Latest
Shugaban kasar Najeriya na iya kasancewa da tarin makiya da mutanen dake sauraron ganin an tsige shi daga fadar shugaban kasa amma duk da haka yana da mabiya da yawa da suke ganinsa a matsayin abu mafi inganci da ya taba samun su.
Shehin malamin addinin musulunci kuma dan siyasa dake neman zama gwamnan jihar Kano a jam'iyyar adwa ta Green Party of Nigeria, GPN mai suna Sheikh Badaru Kano ya lissafa mutum biyu kacal da yace su kadai ne ba baryi ba a gwamnati
'Yan sandan Najeriya shiyyar jihar Oyo sun sanar da samun nasarar cafke wani mutum mai mai suna Olayinka Emmanuel mai kuma shekaru 54 a duniya da yayi ikirarin shi farfesa ne a jami'ar gwamnatin tarayya dake a garin Ibadan. 'Yan s
Iyalan marigayi tsohon shugaban kasar Najeriya, Marigayi Janar Murtala Muhammad a ranar juma'ar da ta gabata sun yi kira ga gwamnatin tarayya musamman ma 'yan majalisa dasu tabbatar da dabbaka dokar kare hakkin wanda aka zalunta.
Wani labari da mukayi kicibis da shi mai dadin gaske ga dukkan 'yan arewa shine na wani hazikin matashi daga garin Rigasa ta jihar Kaduna wanda ya kirkira tare da kerawa rundunar sojin saman Najeriya jirgin yaki. Kamar yadda muka
Gobarar daji da ta kama a jihar California ta kasar Amurka tana cigaba da karuwa inda har ya zuwa yanzu an kasa shawo kanta. Hakan ya samo asali ne sakamakon zafi da kuma kadawar iska shine ya sanya wutar cigaba da ruruwa tana...
A tsarin addinin musulunci maza sun fi mata samun kaso mai yawa idan aka zo ta fannin rabon gado, sai dai shi kuma shugaba Essebsi ya bayyana cewa kasar Tunusiya, kasa ce mai sassaucin ra'ayi. Shugaban kasar Beji Caid Essebsi ya..
Rundunar sojin saman Najeriya wacce ake yiwa inkiya da 'Operation Diran Mikiya' ta bayyana cewa sun samu nasarar kashe wasu 'yan ta'adda masu yawan gaske a dajin Sububu, Birnin Magaji da kuma dajin Rugu dake cikin jihar Zamfara...
Jam'iyyar APC na da adadin mambobi 54 a majalisar dattijai kafin gudanar da zaben maye gurbi na ranar Asabar, 11 ga watan Agusta. Jam'iyyar PDP na da 49, yayin da jam'iyyun APGA da ADC keda guda dai-dai. Kamar yadda jam'iyyar ta
Masu zafi
Samu kari