Latest
Vladimir Putin da Masoud Pezeshkian sun sake jaddada kawancen Rasha da Iran yayin yakin da Tehran ke yi da Amurka, sun bayyana aniyarsu ta ci gaba da hadin gwiwa.
Hukumar FBI ta kasar Amurka ta fitar da sunaye da hotunan yan Najeriya hudu da take nema ruwa a jallo kan zargin sikata dambarsr makudan daloli ta intanet.
Iyalai sun tabbatar da rasuwar babban jigo a jam'iyyar PDP, Cif Daniel Osi Orbih, wanda ke alakar siyasa ta kusa da ministan birnin Abuja, Nyesom Wike.
Gwamnan Kano, Abba Yusuf, ya bukaci Musulmi su yi riko da koyarwar Annabi Muhammad, musamman zaman lafiya, tausayi, adalci, hakuri da kuma hadin kai.
Kotu ta ɗage ƙarar Atiku kan cancantar Tinubu ta sake takara a 2027 zuwa 28 ga Satumba, yayin da aka zargi shugaban da gabatar da takardar NYSC ta bogi.
Gwamnatin Lagos ta gargadi mazaje kan tilasta wa matansu yin jima’i ba tare da yardarsu ba, tana mai cewa laifin na iya jawo daurin rai da rai a gidan yari.
Kungiyar IPOB ta bai wa gwamnatin tarayya kwanaki 14 ta saurari ɗaukaka ƙarar Nnamdi Kanu, tare da barazanar kaurace wa zaɓuka idan ba a cika buƙatar ba.
Gwamna Dauda Lawal ya yi jimamin rasuwar Sarkin Zamfaran Zurmi, Alhaji Bello Sulaiman, wanda ya rasu a asibitin Federal Medical Centre da ke Gusau.
Kungiyar PIG ta duba halin da ake ciki a yanzu, ta yi hasashen yadda zaben 2027 zai kaya tsakanin shugaban kasa, Bola Ahmed Tinubu da Atiku Abubakar da Peter Obi.
Masu zafi
Samu kari