Latest

An rufe babbar gadar jihar Lagas
An rufe babbar gadar jihar Lagas
Labarai
daga  Aisha Musa

Gwamnatin jihar Lagas ta ce za ta rufe babbar gadar nan mai muhimmanci da ta hada tsibirin Lagas da sauran unguwannin birnin domin binciken ko gadar na bukatar gyara. za' a rufe gadar ne na tsawon kwanaki hudu.