Latest
Wani sabon Kwamishinan yan sanda na hukumar jihar Benue, Okon Etim Ene ya fara aiki a hedkwatar rundunar dake Makurdi, babban birnin jihar. Kakakin rundunar yan sandan jihar, DSP. Moses Joel Yamu yace ya fara aiki a ranar Alhamis.
Dan majalisar wakilai daga jihar Kano, Abdulmumin Jibrin ya musanta rahotannin da ke yawo a kafafen yada labarai na cewa an samu baraka tsakanin mambobin majalisar wakilai na jam'iyyar APC. Honarabul Jibrin ya yi amfani da shafins
Majiyar NAIJ.com ta ruwaito rikici ya kaure ne a tsakanin matasan akan wata budurwa da guda daga cikinsu ke so, inda a wannan rana na Dakwa ya bi Abubakar har gida, inda ya bukaci ya fito su dambace, fitowarsa keda wuya ya kai mas
NAIJ.com ta ruwaito mukaddashin kwamishinan Yansandan jihar, Ahmad Kwantagora ne ya sanar da haka, inda yace tun bayan bindige yan bindigan da Yansanda suka yi, hukumar ta baza komarta don farautar duk wasu masu aikata muggan laif
Tun bayan da Shugaban kasa Muhammadu Buhari yayi takawar mita 800 daga masallaci zuwa gidansa a lokacin bkin babban Sallah, mutane tare day an siyasa na ta tofa albarkatun bakunansu. Wasu yan siyasa na ganin zasu iya fiye da hakan
Shugaban gwamnonin jahohin Najeriya a karkashin inuwar jam'iyyar APC kuma gwamnan jihar Imo dake a shiyyar kudu maso kudancin kasar nan, Rochas Okorocha ya yi ikirarin cewa a cikin gwamnatin shugaba Buhari, akwai ikon Allah da dam
Gwamnatin tarayya a karkashin jagorancin shugaba Muhammadu Buhari ta bayyana cewa akalla manyan ayyuka 69 ne take kan yi a yanzu haka a yankin kudu maso gabashin kasar nan. Ministan yada labarai, Alhaji Lai Mohammed ne ya bayyana
Gwamnan Jihar Barno, Kashim Shettima, ya bayyna cewa ba shi masaniyar wanda zai canje shi, a matsayin gwamnan jihar bayan wa’adin sa ya kare a watan Mayu na 2019 mai zuwa. Ya ce ya bar wa Allah ya zabar wa al’ummar jihar gwamna.
An bayyana Birgediya Janar, Clement Apere wanda ya ke a runduna ta 707 dake a Makurdi, a matsayin wanda ke sayarwa mayakan Boko Haram makamai, sannan daga bisani ya tura sojoji yaki, wanda hakan ya baiwa Boko Haram damar tarwatsa
Masu zafi
Samu kari