Latest
Kungiyar matasan arew akan zaman lafiya da tsaro mai suna, Arewa Youths for Peace and Security (AYPS), sun kaddamar da goyon bayansu ga shugaban majalisar dattawa Bukola Saraki da sauran shugabannin majalisar dattawa.
A ranar Laraba ta yau din nan Alhaji Salisu Zakar, shugaban cibiyar ilimi na jihar watau SUBEB, ya bayyana hakan da cewar gwamnatin za ta debi malaman ne domin maganace karancin su musamman makarantu na firamare dake fadin jihar.
Ma'aikatan wutan lantarki na kasa sun bukaci a tsige, Usman Muhammed, shugaban kamfanin rabar da lantarki na kasa (TCN). Ma'aikatan ta suka shigar da korafin sun karkashin kungiyar ma'aikatan wutan lantarki da kamfanonin wuta (SSA
Haka zalika baya ga daliban, akwai wata babbar Mata data rasu a sakamakon hadarin Tekun, wanda ya faru a sakamakon mamakon ruwan sama da ya sauka, wanda yayi sanadin ambaliyan ruwa cikin kwale kwalen, daga nan ya nutsa.
“Karyewar farashin abincin zai rage wahalhalun da mutane ke ciki a jihar Nassarawa da ma kasa gaba daya, a baya jama’a sun sha wahala a lokacin da farashin abin yayi sama, har ta kai ga wasu ma basa iya ciyar da iyalansu.” Inji sh
Babban sakataren gwamnatin tarayya, Boss Mutspha, tare da tsohon shugaban marasa rinjaye a majalisar dattawan Najeriya, Sanata Godswill Akpabio sun gana Sanata Aliyu Magatakarda Wamakko a gidansa dake babban birnin tarayya Abuja.
Majalisar dokokin jihar Kaduna a ranar Laraba ta kaddamar da kujerar tsohon kakakin majalisar, John Audu, a kasuwa. Mista Audu, wanda ke wakiltan mazabar Kachia a majalisar dokokin jihar ya sauya sheka daga jam’iyyar APC.
Za ku ji cewa wani babban lakcara na Kwalejin Ilimi ta garin Ugbokola, Andrewa Ogbuja dan shekara 51, ya gurfana gaban kuliya bisa aikata mummunan laifi na keta haddin wata budurwa da ke masa hidimar aikace-aikacen gida.
Dan takarar shugaban kasa a jam’iyyar Peoples Democratic Party (PDP), Alhaji Sule Lamido, yace jam’iyyar bata da niyar chanja sunanta. Ya ce PDP ba hawainiya bace da zata chanja sunanta don kawai ta cika burin wadanda ke son shiga
Masu zafi
Samu kari