Latest
A yanzu haka akwai ‘yan takarar shugaban kasa mutum 11 a jam’iyyar ta PDP. Sun hada da tsohon mataimakin shugaban kasa, Atiku Abubakar, gwamnan jihar Kano, Aminu Waziri Tambuwal, gwamna Ibrahim Hassan Dankwambo na jihar Gombe, tso
Wata gidauniyar babbar majami'ar mabiya addinin kirista ta nada daya daga cikin fitattun jarumai a masana'antar shirya fina-finan Hausa ta Kannywood, watau Ali Nuhu a matsayin jakadanta a kokarin ta na yaki da cin hanci da rashawa
Allah ya yiwa Ayuba Dahiru da aka fi kira Tandu, jarumi a masana’antar shirya finan-finan Hausa dake Kano, rasuwa. Da sanyi safiyar yau, Lahadi, ne marigayin ya rasu a garin Kano fayan fama da gajeriyar rashin lafiya kamar yadda
Kamfanin dillancin Labarai na kasa (NAN) ta bayyana cewar an gudanar da zaben na jiya ne domin maye gurbin tsohon dan majalisa Hosea Ibi da masu garkuwa suka sace ranar 31 ga watan Disamba na shekarar 2017 kuma suka kasha shi a wa
Da yake tsokaci dangane da yadda gasar ta gudana, Manjo Janaral O. F Azinta wanda shi ne babban kwamandan barikin Sojojin, ya yabawa wadanda suka yi nasarar lashe kyaututtikan tare da bayyana gamsuwarsa akan yadda aka gudanar
“Da ni da magoya bayana ba mu da wani shiri a nan kusa ko nesa na barin jam’iyyar APC. Kuma zamu yi dukkanin mai yiwuwa wajen baiwa jam’iyyar gudunmawa domin ganin ta kai ga nasara a zaben gwamnan da za'a yi a ranar 22 ga watan Sa
Duniyar nan dai cike take labarai kuma idan har da sauran numfashin ka, to fa tabbas baka gama gani ko jin abun al'ajabi ba daga ko'ina daga fadin duniya. Wani labari mai kama da almara da ya girgiza duniya shine na wata mata yar
Manyan lauyoyi a Najeriya kuma masana kundin tsarin mulkin kasar sun kawo karshen cece-kucen da ake ta yi tare da muhawara game da adadin yawan 'yan majalisar dattawan kasar da za su iya tsige shugaban majalisar Dakta Bukola Sarak
Idan za'a iya tunawa dai Mataimakin shugaban kasa Yemi Osinbajo ya fatattaki shugaban hukumar DSS Lawal Daura ne a wata wasikar sallamar da aka mika masa, sannan aka umurce shi da ya mika ragamar mulkin ga babban darekta a hukumar
Masu zafi
Samu kari