Yanzu Yanzu: Saraki zai yi takara da Buhari a 2019 – Bloomberg
Shugaban majalisar dattawa, Bukola Saraki yace zai yi shawara akan karawa da shugaban kasa Muhammadu Buhari a zaben 2019.
A cewar Bloomberg, Saraki a wata hira da akayi da shi a gidansa dake Abuja: “Ina shawarwari kuma ina duba ga yiwuwar hakan. Nayi ammana zan iya awo chanji.
“Jam’iyyar PDP ta koyi darasi daga faduwar da tayi a 201, kuma ina ganin APC bata koyi darasi daga nasarar su ba.
“Muna da damar tare dad an takara day a dace da kuma shugaban kasar da zi samar da shugabanci ga jam’iyyar. Jam’iyyar na da dama mai kyau dn jagorantar kasar a hanya madaiaiciya.
Legit.ng ta lura cewa Saraki yace idan har ya yanke shawarar yin takar zai y takara ne a jam’iyyar Peoples Democratic Party (PDP).
KU KARANTA KUMA: Halin ba sani ba sabo: Ministoci sun cika da tsoron Osinbajo
A cewarsa ya zama lallai ya lashe tikiin takarar jam’iyyar a aben fid da gwani na Otoba domin ya kara da shugaban kasa mai mulki.
Latsa wannan domin samun labarai a wayar ku ta hannu: https://play.google.com/store/apps/details?id=com.naij.hausa&hl=en
Ku biyo mu a shafukanmu na dandalin sada zumunta:
Facebook: https://facebook.com/naijcomhausa
Twitter: https://twitter.com/naijcomhausa
Idan kuna da wata shawara ko bukatar bamu labari, Tuntube mu a: labaranhausa@corp.legit.ng
Asali: Legit.ng