Latest
Za ku ji cewa wani babban lakcara na Kwalejin Ilimi ta garin Ugbokola, Andrewa Ogbuja dan shekara 51, ya gurfana gaban kuliya bisa aikata mummunan laifi na keta haddin wata budurwa da ke masa hidimar aikace-aikacen gida.
Dan takarar shugaban kasa a jam’iyyar Peoples Democratic Party (PDP), Alhaji Sule Lamido, yace jam’iyyar bata da niyar chanja sunanta. Ya ce PDP ba hawainiya bace da zata chanja sunanta don kawai ta cika burin wadanda ke son shiga
Wato jigo a tafiyar Kwankwasiya a jihar Kano, Hajiya Binta Spikin, tayi tsokaci kan batun zuwan Sanata Rabiu Musa Kwankwaso zuwa jihar Kano bayan sauya shekarsa zuwa jam'iyyar adawa ta PDP inda tace Kwankwaso zai ziyarci Kano idan
Gwamna Aminu Tambuwal na jihar Sokoto da kuma Gwamna Abubakar Atiku Bagudu na jihar Kebbi sun umurci ma’aikar kudi da ta gaggauta fara biyan al’bashin ma’aikata na watan Agusta harda na wadanda ke kananan hukumomi.
Sultan na Skoto, Muhammad Sa’ad Abubakar, yace almubazaranci yayin bikin aure ke haddasa mace-macen aure. Sultan na Magana ne a wani taron malaman Musulunc da hukumar Zakka ta jihar Sokoto ta shirya a garin Sokoto.
Wani abun al'ajabi hade da mamaki da ya auku a cikin makon da ya gabata a kasa mai tsarki shine na wani faifan bidiyo da ya rika yawo na wani mahajjaci da ya so kutsawa cikin dakin ka'aba. Mahajjacin dai da har yanzu ba'a tabbatar
Fadar shugaban kasa tayi watsi da rade-radin dake yawo na cewa an kara wa’adin hutun shugaban kasa Muhammadu Buhari a Landan. Fadar shugaban kasar ta yi jawabi a daren ranar Talata, 14 ga watan Agusta ta shafinta na Twitter.
Marigayin ya baro aikinsa daga ma'aikatan ilimi na jihar Filato a shekarar 1989 ya fara a aiki a matsayin Superintendent a hukumar gidajen yari har ya kai matsayin mataimakin shugaban hukumar. Ya yi murabus a watan Fabrairun 2016
An yi wani babban taro na Jam’iyyar APC jiya sai dai an rasa inda Shugaban Majalisar Wakilai Dogara ya shiga yayin da manyan APC su ka yi taro. Daga cikin wanda su ka halarci taron akwai Ministan babban Birnin Tarayya Abuja.
Masu zafi
Samu kari