Latest
Duk da al'ummar kasar nan sun fi sabawa da mulkin zango biyu mai shekaru 4, amma kuma komai yana canzawa domin kuwa al'ummar ta canza, wanda hakan zai bayar da dama wajen yiwa kundin tsarin mulkin kasar nan kwaskwarima
Majiyar NAIJ.com ta ruwaito Kotun ta kama Zhu Xiaodong mai shekaru 31 da laifin kashe matarsa mai suna Yang Liping a shekarar 2016 bayan wata yar cacar baki data barke a tsakaninsu, sa’annan ya nannade gawar ta saka a cikin Firij.
Bayan wannan biki na nadin sarauta, jiga-jigan uku sun nufaci gidan shugaban kasa da misalin 2.40, inda rahotanni suka bayyana cewa sun kuma yi bankwana da gidan da misalin 3:35 na yammacin ranar Larabar da ta gabata.
Za ku ji cewa Fitaccen Sanatan PDP a da da ya dawo APC kwanan nan yayi alkawarin karbe Jihar sa daga hannun PDP kamar yadda Hitler yayi a yakin Duniya. A lokacin yakin dai an hallaka kusan kashi 20% na mutanen Kasar Foland.
Matar Shugaban kasa Aisha Buhari ta taimakawa wasu mata da jarin sana’a a Daura. Hajiya Aisha Buhari ta taimakawa wasu Matan kauyuka da jari domin su samu abin yi. Aisha Buhari ta bude wani babban ofis a Daura domin taimakon mata
Za ku ga jerin mutanen da su ka gana da Shugaban kasa a gidan sa na Daura jiya. Daga ciki akwai Dan baiwan Hausa Orji Uzor Kalu, Gwamnan jihar Ogun Abiola Ajimobi, Daraktan gidan muryar Najeriya, Sanata Ayogu Eze.
Saboda wannan muhimmanci dake tattare da Masallaci ne yasa Musulmai a duk fadin duniya suke kyautata Masallatai da kwalloua irin wanda ta dace, da wannan ne majiyar NAIJ.com ta kawo muku hotunan masallatai biyar da suka di kawa a
Za ku ji cewa tsohon Gwamnan Kwankwaso ya gana da tsohon Shugaban kasa Jonathan a Abuja. Sanata Kwankwaso ya nemi tabarrukin Jonathan. Kafin nan dama dai tsohon Gwamnan yayi wani zama da tsohon Shugaban kasa Yakubu Gowon.
Fashola ya kara da cewa shugaba Buhari bai taba turo wani zuwa ma'aikatarsa akan a bashi kwangila ko wata alfarma ta ba. Lamarin bai tsaya iya shugaban kasa ba, hatta matarsa bata tsoma mana baki akan yadda muke tafiyar da aikinmu
Masu zafi
Samu kari