Latest
NAIJ.com ta ruwaito Abubakar ya saba kai ma Sojoji ziyara a yayin bukuuwan Sallah, hakan ne ya sanya shi a wannan karon zuwa garin Yola, inda kaddamar da wasu sabbin dakuna dai dai guda 24 da ya gina ma hafsoshin Sojojin da basu d
“Sai da ta fara yin karo da wani sashe na wata gada kafin daga bisani ta afkawa motar fasinjojin. Babu asarar rayuka domin dukkanin matafiyan sun shiga wani gidan abinci suna cin abinci a lokacin da abin ya faru"
Da yawa daga cikin mutane basu san dimbin amfanin da ayaba ke yi da jikin da Adam, daga cikin maganin abubuwan da yake yi sune rage hawan jinni, rage yiwuwan ciwon daji, da cutan Asthma. Amma tushen ayaban nada amfani fiye ayaban
Sakataren gwamnatin jihar Zamfara, Abdullahi Shinkafi, ya yi kira ga mazajen jihar maras hali da su daina auren mata biyu domin kawo karshen haihuwan yara da yan barandan ke iya amfani da su wajen tayar da fitina.
wannan tattaki da Buhari yayi ya janyo cece kuce a tsakanin masoyansa da magauta, yayin da masoya ke cewa wannan alama ce dake nuna Buhari ya yi garas, su kuwa yan hamayya kira suke hakan ba zai rage farashin shinkafa ba.
Uguwanyi ya smau kyakkyawar tarba daga al’ummar musulmai da suka halarci sallar, da suka hada da Sarkin Hausawan jihar Alhaji Abubakar Yusuf Sambo, kwamishinan Yansandan jihar, Danmallam Muhammad da shugaban hukumar DSS reshen jih
Tun bayan da shugaban kasa Muhammadu Buhari yayi tattaki na tsawon mita 800 daga masallain idi zuwa gidansa dake Daura a ranar babbanSallah, al’umman kasar ke ta tofa albarkatun bakunansu. Wannan abu ya ba mutane da dama mamaki.
Gwamna Kashim Shettima na jihar Borno ya yi godiya ga mutanen jihar akan irin biyayya da goyon baya da suka basa cikin shekaru bakwai da suka gabata. Gwamnan yayi alkawarin cewa ba zai sanya baki a zaben fid da gwani na gwamna ba.
Ngige ya kasance mataimakin shugaba a kwamitin mutane 30 da shugaban kasa Muhammadu Buhari ya nada akan albashin ma’aikata a watan Nuwamban da ta gabata. Tsohuwar shugaban ma’aikatan tarayya, Ms Ama Pepple ce shugaba.
Masu zafi
Samu kari