Latest
Gwamnatin tarayya a karkashin jagorancin shugaba Muhammadu Buhari ta bayyana cewa akalla manyan ayyuka 69 ne take kan yi a yanzu haka a yankin kudu maso gabashin kasar nan. Ministan yada labarai, Alhaji Lai Mohammed ne ya bayyana
Gwamnan Jihar Barno, Kashim Shettima, ya bayyna cewa ba shi masaniyar wanda zai canje shi, a matsayin gwamnan jihar bayan wa’adin sa ya kare a watan Mayu na 2019 mai zuwa. Ya ce ya bar wa Allah ya zabar wa al’ummar jihar gwamna.
An bayyana Birgediya Janar, Clement Apere wanda ya ke a runduna ta 707 dake a Makurdi, a matsayin wanda ke sayarwa mayakan Boko Haram makamai, sannan daga bisani ya tura sojoji yaki, wanda hakan ya baiwa Boko Haram damar tarwatsa
Hadari ya rutsa da daya daga cikin motocin gwamnan jihar Kebbi, Atiku Abubakar Bagudu a karamar hukumar Augie,da ke jihar ranan Laraban da ya gabata. Motar gwamnan jihar Kebbi, Abubakar Atiku Bagudu, ta samu wani mumunan hadari y
Wani tsohon Kwamishinan kudi da kuma na kananan Hukumomi a Sokoto yayi kaca-kaca da Gwamna Tambuwal. Ana da tunani dai Gwamna Tambuwal zai mikawa Majalisa kundin kasafin sama da Naira Biliyan 200 da zai yi wahala su fito.
Shugaban kungiyar matasan Arewa kan zaman lafiya da tsaro, Salisu Magaji ya shawarci kungiyar Miyetti Allah da ta mayar da hankali wajen taimakawa domin kawo karshen kashe-kashe maimakon sanya baki a harkokin siyasa.
Za ku ji labari cewa Shugaban Majalisar Tarayya Rt. Hon. Yakubu Dogara yayi wa Sarkin Musulmi addu’ar tsawon kwana inda yake taya Mai martaba Sarkin Musulmi Alhaji Saad Abubakar III murnar cika shekaru 62 a Duniya.
Za ku ji cewa Cristiano Ronaldo ya bayyana dalilin sa na komawa Juventus. Ana tsakiyar buga Gasar cin kofin Duniya ne aka ji kwatsam babban ‘Dan wasan Duniya Ronaldo zai tashi daga Real Madrid bayan shekaru 9 a kulob din.
Sanata Shehu Sani ya bayyana cewa ba wai don an magance rikicinsa da shugabancin jam’iyyar na jihar Kaduna ba ne yasa shi ci gaba da kasancewa a jam’iyyar ba, sai dai saboda sanya bakin da Shugaba Buhari da Oshiomhole suka yi.
Masu zafi
Samu kari