Latest
Wani alhaji daga Najeriya da yanzu haka ke yana gudanar da aikin hajjin bana a kasar Saudiyyya ya mayar da fiye da N1.4 da ya tsinta a Makkah. An bayyana sunan alhajin, Musa Mohammed Edotsu, daga jihar Neja kuma ya tsinci kudin ne
Kamar yadda shafin jaridar The Punch ya ruwaito mun samu cewa, 'yan sanda na kasar Afirka ta Kudu, sun datse wani tarogo daga kasar Rasha ɗauke da muggan makamai na kare dangi dake kan hanyar a ta zuwa garin Legas na Najeriya.
Jami'an 'yan sandan Najeriya shiyyar jihar Kano sun sanar da samun nasarar cafke wasu mutane laifin kisan kaitare kuma da wasu biyu watau Rabiu Suleman da kuma Yahaya Abdulkadir da suka kware wajen kera muggan bindigu da sauran m
A yau Alhamis ne wani Alkalin kotun majistare da ke zamanta a Iyaganku ya bayar da umurnin a daure wani makiyayi mai suna Jaye Mohammadu, da ya kashe abokinsa saboda N2000 a gidan yari dake Agodi. Alkalin kotun, Mr Abdulateef Ade
A cewar Dodo, dan Najeriyar ya harzuka tare da daukan wani karfen rodi da ya yi amfani da shi wajen dukan dan sandan a ka saboda ya ture shi bayan ya saba ka’idar bin layi a makabartar. Dodo ya cigaba da cewa nan da nan jami’an ‘y
Tsohon gwamnan Kano kuma Sanata a halin yanzu dake wakiltar jihar a majalisar dattijai, Sanata Rabi'u Musa Kwankwanso ya bayyana kalaman Gwamna Ganduje na cewar ba zai iya shiga Kano ba a matsayin abun dariya. Sanata Kwankwaso ya
Tabbas Hausawa sunyi gaskiya da suka bayyana ilimi da kogi wanda ke da girman gaske ta yanda duk kokarin mutum ba zai iya debar sa duka ba sai dai ya dan kamfato inda yake kusa da shi. To yanzun ma hakan ne ta kara tabbata bayan
Daya daga cikin fitattun tsaffin fuskokin masana'antar shirya fina-finan Hausa ta Kannywood mai suna Rukayya Umar Santa da aka fi sani da Rukayya Dawayya ta nuna rashin jin dadin ta game da wata sabuwar jarumar fim din da ta nuna
Matan aure dake a garim Gimba na karamar hukumar Soba ta jihar Kaduna sun koka akan lamarin da suka ce yaki-ci-yaki-cinyewa na yadda mazajen su ke barin su da yunwa tare da rashin gamsar da su da abinci mai gina jiki. Matan dai su
Masu zafi
Samu kari