Latest
Donald Duke ya ce a shirye yake ya janye takararsa domin mara wa ɗan takarar haɗin gwiwar ‘yan adawa baya a zaɓen shugaban ƙasa na shekarar 2027.
Sojojin Operation FANSAN YAMMA sun kashe manyan kwamandojin ’yan ta’adda biyu a Katsina, yayin da jagoran kungiyar Kachalla Muhammadu Filani ya tsere.
Bola Tinubu ya ce ci gaban GDP na kashi 4.43% ya nuna sauye-sauyen tattalin arzikin gwamnatinsa na aiki, yayin da ya yi alkawarin rage wa ’yan Najeriya wahala.
Gwamnan jihar Borno, Farfesa Babagana Umara Zulum, ya dakatar tare da korar dagatai da masu unguwanni a Malam Fatori saboda rashin zama a yankin.
Sakataren Sojojin Kasa na Amurka Daniel Driscoll ya gabatar da murabus bayan takun saka da Pete Hegseth, yayin da rahotanni suka ce har yanzu ba a amince da shi ba.
Hukumar EFCC ta sake yi wa tsohon gwamnan Jihar Bayelsa, Timipre Sylva, kiranye kan zarginsa da cin $14.86m, bayan ya sanar da murabus dinsa daga jam'iyyar APC.
Kungiyar G-100 ta gabatar da tsarin mulkin shekaru huɗu guda ɗaya domin haɗa kan jam’iyyun adawa da kayar da Tinubu a 2027, yayin da ADC ta soki Atiku.
Majalisar Koli ta Shari’a ta nuna damuwarta kan ci gaba da tsare tsohon Gwamnan Jihar Kaduna, Nasir El-Rufai, tana mai kiran a bi tsarin shari’a na adalci.
ADC ta zargi Atiku da amfani da sunan jam’iyya ba bisa ka’ida ba, tare da yin Allah-wadai da ƙoƙarin haɗa ta da wasu jam’iyyu gabanin zaɓen 2027.
Masu zafi
Samu kari