Latest
Wani fitaccen Malamin addini ya fito takara a Kaduna. Malamin zai yi takarar Majalisar dokokin Jihar Kaduna domin wakiltar Mazabar Basawa a 2019. Jamilu Albani zai nemi wakiltar Samaru, Bomo, Layin-zomo a Majalisa.
Tsohon gwamnan jihar Akwa Ibom, Sanata Godswill Akpabio a ranar Litinin, 17 ga watan Satumba yayi zargin cewa gwamnatin Peoples Democratic Party( PDP) bata taba kera kowani hanya ba a jihar Akwa Ibom cikin sekaru 16 da tayi mulki.
Idan majalisar ta amince da nadin sa, Gawuna zai maye gurbin tsohon mataimakin gwamna Hafiz Abubakar da ya yi murabus a ranar 9 ga watan Augustan shekarar 2018. A wasikar da gwamna Abdullahi Ganduje ya aike wa Kakakin majalisar ji
A ranar Litinin din da ta gabata ne tsohon gwamnan jihar Jigawa, Alhaji Sule Lamido, ya yi zargin cewa ci gaba da aukuwar ta'addanci musamman zubar jini da kuma garkuwa da mutane na kara ta'azzara ne a sakamakon rashin adalci.
Mai shari'a Oluwatoyin Taiwo na wata babbar kotu da ke Ikeja, ya yanke hukunci shekaru 41 a gidan kaso ga wasu gaggan masu garkuwa da mutane guda biyu, wadanda tsofaffin yarane ga wani kasurgumin mai garkuwa da mutane ta Chukwudim
Da sanadin bincike na jaridar Punch mun samu rahoton cewa, kwamitin amintattu na jam'iyyar PDP zai gana da manema takarar kujerar shugaban kasa a karkashin jam'iyyar domin bincike da tantancesu kan yiwuwar fidda gwani daya tilo.
Mun samu labari cewa wani ‘Dan Majalisar Tarayya ya fadawa sabon Shugaban DSS hanyoyin da zai bi ya zauna lafiya. Sanata Shehu Sani ya ba Shugaban DSS da aka nada shawarwari 7 da zai bi domin yayi karko a ofis.
Mataimakin kakakin majalisar wakilai a tarayyar Najeriya mai suna Honorabuk Yussuf Lasun a ranar Lahadin da ta gabata ya fito karara ya bayyanawa duniya shi har yanzu yana nan jam'iyyar sa ta All progressives Congress (APC). Wanna
Babban hukumar kasar Birtaniya a Najeriya tace ziyarar da Theresa May, Fiaye Ministar Birtaniya ta kawo kwanan nan, ba yana nufin tsayar da Shugaban kasa Muhammadu Buhari kowani dan takara bane a zaben 2019 mai zuwa.
Masu zafi
Samu kari