Latest

Hatsari ya ritsa da tawagar gwamnan APC a hanyar Abuja
Hatsari ya ritsa da tawagar gwamnan APC a hanyar Abuja
Labarai
daga  Aminu Ibrahim

Secta Kwamanda na babban birnin tarayya Abuja, Mr Wobin Gora, ne ya tabbatarwa Tribune Online afkuwar lamarin a Abuja. Gora ya ce bai gama samun cikaken bayanin hatsarin ba amma ya tabbatar da cewa gwamnan baya cikin tawagar da lo

Sabon rikici ya billo a jam'iyyar APC mai mulki
Sabon rikici ya billo a jam'iyyar APC mai mulki
Labarai
daga  Mudathir Ishaq

Hakan na faruwa ne bayan wasu daga cikin masu so su tsaya takarar gwamna a zaben 2019 karkashin jam'iyyar sun yi zargin cewa shugabannin jam'iyyar na so su baiwa gwamnan jihar tikitin sake takara ba tare da zaben fitar da gwani ba

2019: Ana rikici a wasu manyan Jihohin Jam’iyyar APC
2019: Ana rikici a wasu manyan Jihohin Jam’iyyar APC
Labarai
daga  Muhammad Malumfashi

Zamfara na cikin manyan Jihohi da rikicin APC ke neman barkewa. Rikicin wanda zi gaji Gwamna a wasu Jihohin na APC yayi kamari. A Ogun inda Gwamna Amosun ya kakaba wani ‘Dan Majalisar Jihar a matsayin Gwamna abubuwa sun cabe.

An kashe mutane 300 a garuruwan Plateau
An kashe mutane 300 a garuruwan Plateau
Labarai
daga  Aisha Musa

Wasu garuruwa a yankin Plateau ta arewa karkashin jagorancin kungiyar Berom Educational and Cultural Organization (BECO) sun bayyana cewa sun rasa kimanin mutane 300 wadanda mafi akasarinsu mata ne da yara cikin watanni hudu.