Latest
Wani Alhajin Jihar Katsina mai suna Abdullahi Adamu Damuna, ya yanke jiki ya fadi a yayin da ya ke hanyarsa ta shiga jirgin dawowa gida a filin tashin jirage na Jeddah a yau Litinin. Damuna, wanda dan asalin karamar hukumar Kusada
Mutane uku ne suka mutu sanadiyar hatsari bayan fadiwar mota mai kirar Toyota Land Cruiser Prado cikin rafin Abarho a Okuokoko/Agbarho karshen hanyar gabashin yamma, a Arewacin karamar hukumar Ugheli dake jihar Delta.
Wasu garuruwa a yankin Plateau ta arewa karkashin jagorancin kungiyar Berom Educational and Cultural Organization (BECO) sun bayyana cewa sun rasa kimanin mutane 300 wadanda mafi akasarinsu mata ne da yara cikin watanni hudu.
Duk da cewar APC ta tsayar da Buhari a matsayin dan takara guda a jam’iyyar, Cif John Francis Igwe, shahararren dan kasuwa daga jihar Enugu ya yanki fam din takara domin kalubalantar shugaban kasar wajen samun tikitin jam’iyyar.
Wani babban limamin cocin Anglican, Steohen Oni, yace kasar nan na bukatar matashi kuma mutun mai hangen nesa da zai zamo shugaban kasar na gaba sannan kuma ya bukaci Shugaban Kasa Muhammadu Buhari da ya ajiye kudirinsa na tazarce
A ranar Lahadi, 16 ga watan Satumba, jam’iyyar Peoples Democratic Party (PDP) tayi wa kakakin majalisar wakilai, Honourable Yakubu Dogara, sannu da zuwa tsohuwar jam’iyyarsa daga All Progressives Congress (APC).
Jam’iyyar adawa ta Peoples Democratic Party PDP ta ce ya kamata a wajabtawa tsohuwar minister kudi, Mrs Kemi Adeosun, wacce tayi murabus daga kujeran rana Juma’ar da ya gabata dawo da dukkan albashin da ta taba karba.
Majiyar NAIJ.com ta ruwaito Gwamnan ya bayyana cewar yayan jam’iyyar APC dake adawa da shi ne suka jefeshi a daidai shataletalen Lalan dake garin Gusau a yayin dayake kan hanyarsa ta zuwa Kaduna a ranar Lahadi, 16 ag watan Satumba
APC za ta samu matsala a Jihar Sokoto idan aka yi sake kan wanda zai gaji Tambuwal. Haka kuma dai ‘Yan Majalisar dokokin Jihar Sokoto da-dama su na bayan wani tsohon Kwamishinan kudin Jihar inda har su ka saya masa fam din takara.
Masu zafi
Samu kari