Latest
APC za ta samu matsala a Jihar Sokoto idan aka yi sake kan wanda zai gaji Tambuwal. Haka kuma dai ‘Yan Majalisar dokokin Jihar Sokoto da-dama su na bayan wani tsohon Kwamishinan kudin Jihar inda har su ka saya masa fam din takara.
Sai dai wannan sabon tabarbarewar dangantaka tsakanin magoya bayan Kwankwaso da na Shekarau ya samo asali ne tun bayan ficewar Malam Ibrahim Shekarau daga jam’iyyar PDP, inda ya fada APC bayan Rabiu Kwankwaso ya shiga PDP.
A makon nan Majalisar dokokin Jihar Kano za ta tabbatar da Dr. Nasir Yusuf Gawuna a matsayin Mataimakin Gwamnan Jihar Kano. Don haka ne mu ka kawo abubuwan da ya kamata ku sani game da babban 'Dan siyasar na Kano.
Nakaka ya dare wannan kujerar ne bayan mutuwar shugaban majalisar, Sheikh Usman Abubakar Babantune wanda ya rasu a ranar 10 ga watan Satumbar 2018 a babban asibitin koyawar na jami’ar Ahmadu Bello dake Shika...
Sanannanun matasa mabiya kuma yan gani kashenin Kwankwasiyya sun bayyana rashin amincewarsu da takarar tsohon mataimakin gwamnan jahar Kano, Farfesa Hafiz Abubakar, wanda shi ake ganin Rabiu Kwankwaso ke kokarin tsayar da shi.
Folake ta gargadi mijin nata a kan cewar kar ya dawo gidan, amma tunda bashi da wani wurin da zai kwana sai ya dawo gidan bayan dare ya yi nisa bisa tunanin cewar matar tasa ta huce, amma duk da haka yana shigowa gidan Folake ta
“Kai tamkar da ne a wurina. Ba zan manta yadda mahaifinka ya dinga bani shawarwari ba lokacin da nake mulki. Shawarwarinsa sun taimaka min sosai kuma sun kara min karfin gwuiwa a duk wani aiki da zai kawo cigaban Najeriya. “Wannan
Labarin da muke samu daga majiyoyin mu dai na nuni ne da cewa babban jami'in sojan Najeriyar nan watau Manjo Janar Idris Alkali da muka baku labarin bacewar sa a kwanan baya an tsinci gawar sa. Mun samu cewa dai an tsinci gawar so
Yayin da zabukan shekarar 2019 ke ta kara karatowa, wasu masoyan dan takarar shugabancin kasar dake neman tikitin tsayawa a jam'iyyar adawa ta PDP, Dakta Rabi'u Musa Kwankwaso sun yanka rago tare da addu'o'i ga Allah akan muradin
Masu zafi
Samu kari