Latest
Akasin yadda wasu kafafe yadda labarai suka wallafa cewar tsaffin shugabanin kasar Najeriya tare da gwamnonin PDP da wasu Janar-Janar din Soja ne suka mara wa Atiku baya ya yi nasarar zama dan takarar PDP, Obasanjo ya ce ya yi mam
Mun ji cewa Masana sun ce za a ga cigaba a fannin tattali a Gwamnatin Buhari. A cikin kwanakin nan dai an samu aikin yi a bangarorin kiwon lafiya da bangaren sufuri da sauran su a Kasar Amurka wanda hakan yake da tasari a Najeriya
takararsu ya kai bantensa, akwai wani matashin Malami daga garin Zaria mai suna Hibban Sunusi, wanda Allah ya jarabceshi da kaunar Atiku Abubakar, wanda hakan ya sa shi daukan wani babban alkawari game da takarar Atikun.
Hukumar zabe ta kasa mai zaman kanta, INEC ta sanar da uwar jam’iyya APC ta kasa cewa ta haramta mata fitar da yan takarkarun mukamai daban daban a jahar Zamfara, don haka jam’iyyar ba za ta fafata a babban zaben shekarar 2019 ba.
Tsohon Sakataren Jam’iyyar PDP na rikon kwara watau Ben Obi ya bayyana cewa daga Kasar Inyamurai PDP za ta tsaida Mataiamakin Shugaban kasa. Peter Obi; Ike Ekweremadu, Osita Chidoka, Chukwuma Soludo su na cikin wanda ake sa rai.
Biyo matakin kulle shagunan yan Najeriya mazauna kasar Ghana da gwamnatin kasar ta dauka ya sanya wata mata uwar yaya uku daukan matakin kashe kanta da kanta, kamar yadda kungiyar yan kasuwan Najeriya mazauna Ghana suka tabbatar.
“Shehu Sani ba zai iya shiga cikin kasuwan Kaduna don yakin neman zabe ba, na kalubalace shi idan ya isa yazo mu shiga kasuwar mu ga wanda zai fito ba tare da ko kwarzane ba.” Inji gwamnan jahar Kaduna Malam Nasir Ahmad El-Rufai.
Malaman firamare da na sakandire a jihar Rivers sun roki gwamnatin jihar da ta biya su hakkokin su na Albashi da wasu alawus alawus da gwamnatin ta gaza biyansu. Haka zalika kungiyar malamai ta kasa NUT reshen jihar Rivers sun bu
Bayan kammala taron na tsawon fiye da sa'o'i biyu, kakakin kungiyar, Yinka Odumakin, ya shaidawa manema labarai cewar sun tattauna batun dan takarar da zasu goyawa baya ne a zaben shekarar 2019. Ya bayyana cewar kungiyar, ko kadan
Masu zafi
Samu kari