Latest
Daga karshe rundunar Sojan kasa ta bakin Kaakakinta, Birgediya Texas Chukwu ta nemi jama’a da su tabbata sun bata muhimman bayanai game da duk wani abinda suka sani da ya shafi ayyukan Boko Haram don bata damar gamawa da su.
A yanzu, Cif joji na kasa, Alkalin Alkalai, Jastis Walter Onnoghen, a taron kotunan da Asset Management Corporation of Nigeria (AMCON) din, an sami cimma matsaya kan yadda za'a rage bata lokaci da kumbiya-kumbiya ta kotuna kan yad
Majiyar NAIJ.com ta ruwaito wannan lamari ya sanya fusatattun matasa rufe hanyoyin da suka ratsa ta unguwar tare da banka ma tayoyi wuta don nuna bacin ransu ga kisan da Sojan yayi tare da caka ma jami’in Dansanda wuka.
A ranar Lahadi ta karshen makon jiya ne PDP ta sanar da cewar Atiku Abubakar, tsohon mataimakin shugaban kasa, ne ya yi nasara a zaben fitar da dan takarar shugaban kasa da jam'iyyar ta yi a garin Fatakwal na jihar Ribas. Sai dai
Gwamnatin PDP dai, bata iya ceto kowa ba a wancan lokacin, inda tayi shakulatin bangaro da lamarin. Sai da ta APC tazo, sannan ne ta ceto wasu daga matan, amma daki kusan rabi na can a bauta. Sun kuma zargi wannan gwamnati itama
A cikin shekaru shida da muka kafu, kamfanin samar muku da Labaru da Nishadantarwa, Ilimantarwa da ma wayar da kai, mun yi zarra kuma munyi fice daga sauran tsararraki da muka taras a kasuwar, mun kuma yi ayyuka da yawa babu kakka
Kaakakin jami’ar, Ademola Adekoya ne ya sanar da haka a ranar Talata 9 ga watan Oktoba, inda yace hukumar jami’ar ta dauki wannan mataki ne bayan kammala taron majalisar koli na jami’ar karo na 119 daya gudana a ranar 4 ga watan O
Dan takarar kujeran shugaban kasa a karkashin jam’iyyar Peoples Democratic Party (PDP), ya bazama neman abokin tafiyarsa yayinda hukumar zabe mai zaman kanta (INEC) ta bayar da wa’adin ranar gabatar da sunayen abokan tafiyar su.
Wani tsohon shugaban kungiyar da ke fafutukar bunkasa yankin Niger Delta, Freedom Adowei, ya sauya sheka daga jam'iyyar APC, zuwa jam'iyyar PDP, tare da wasu magoya bayansa 10,000 da ke lungu da sakon jihar. Wannan sauya shekar ta
Masu zafi
Samu kari