2019: Mutane 32 da za suyi takara da shugaba Muhammadu Buhari

2019: Mutane 32 da za suyi takara da shugaba Muhammadu Buhari

Komai ya kankama domin shirye-shiryen fara yakin neman zaben kujerar shugaban kasa. Saura kwanaki 129 da zabe kuma jam’iyyun siyasa 33 sun fitar da yan takaran da suke sa ran zasu kayar da gwamnatin APC.

Legit.ng ta kawo muku jerin dukkan yan takaran da aka tabbatar zuwa ranan da hukumar INEC ta kulle duk wani zaben fidda gwani. Ga jerinsu:

1. Shugaba Muhammadu Buhari - All Progressives Congress (APC)

2. Atiku Abubakar - Peoples Democratic Party (PDP)

3. Donald Duke - Social Democratic Party (SDP)

4. Kingsley Moghalu - Young Progressive Party (YPP)

5. Obiageli Ezekwesili - Allied Congress Party of Nigeria (ACPN)

6. Fela Durotoye - Alliance for New Nigeria (ANN)

7. Omoyele Sowore - African Action Congress (AAC)

8. Tope Fasua - Abundance Nigeria Renewal Party (ANRP)

9. Eunice Atuejide - National Interest Party (NIP)

10. Olusegun Mimiko - Zenith Labour Party (ZLP)

11. Adesina Fagbenro-Byron - Kowa Party (KP)

12. Chike Ukaegbu - Advanced Allied Party (AAP)

13. Hamza Al-Mustapha - People's Party of Nigeria (PPN)

14. Alistair Soyode - Yes Electorates Solidarity (YES)

15. Obadiah Mailafia - African Democratic Congress (ADC)

16. Ahmed Buhari - Sustainable National Party (SNP)

17. Usman Ibrahim Alhaji - National Rescue Movement (NRM)

18. Eniola Ojajuni - Alliance for Democracy (AD)

19. Gbenga Olawepo-Hashim - Alliance for People's Trust

20. John Ogbor - All Progressives Grand Alliance (APGA)

21. Edozie Madu - Independent Democrats (ID)

22. Williams Awosola - Democratic People’s Congress (DPC)

23. Habu Aminchi - Peoples Democratic Movement (PDM)

24. Yabagi Sani - Action Democratic Party (ADP)

25. Moses Shipi - All Blending Party (ABP)

26. Peter Nwangwu - We the People of Nigeria (WTPN)

27. Dr Rabia Cengiz - The National Action Council (NAC)

28. Isaac Ositelu - Accord Party

29. Davidson Akhimien - Grassroots Development Party of Nigeria (GDPN)

30. Alhaji Yahaya Ndu - African Renaissance Party (ARP)

31. Sunday Chukwu-Eguzolugo of Justice Must Prevail Party (JMPP)

32. Hamisu Santuraki - Mega Party of Nigeria (MPN)

33. Fidelis Akhahomen - Young Democratic Party (YDP)

A bangare guda, jam’iyyun siyasa 39 sun hada karfi da karfe karkashin wata gamayya mai suna Coalition of United Political Parties (CUPP) domin tabbatar da dan takaran jam’iyyar PDP a matsayin wanda zasu goyi baya.

Sanarwa: Shafin Legit.ng Hausa zai koma LEGIT.ng Hausa. Mun gode da kasancewa damu.

Latsa wannan domin samun labarai a wayar ku ta hannu: https://play.google.com/store/apps/details?id=com.naij.hausa&hl=en

Ku biyo mu a shafukanmu na dandalin sada zumunta:

Facebook: https://facebook.com/naijcomhausa

Twitter: https://twitter.com/naijcomhausa

Idan kuna da wata shawara ko bukatar bamu labari,

Tuntube mu a: labaranhausa@corp.legit.ng

Asali: Legit.ng

Online view pixel