Latest
Kwamitin Farfesa Oserheimen Osumbor sun yi watsi da korafe-korafe biyu da aka gabatar masu dake kalubalantar kaddamar da gwamnan a matsayin wanda yayi nasarar lashe zaben fidda gwani na gwamna a jihar wanda aka yi.
Ciyaman din kungiyar, Gwamna Abdulaziz Yari na jihar Zamfara ne ya bayyana wa manema labarai hakan a jiya Laraba bayan kungiyar tayi taro a Abuja. Ya ce matsalar ba wai adadin mafi karancin albashin da gwamnonin za su iya biya ban
Mun samu rahoton cewa wata Mata, Asma'u Shehu da 'ya'yanta 4, Yusuf, Umma, Hadi da kuma Rabi'at, sun riga mu gidan gaskiya a sanadiyar aukuwar wani mummunan tsautsayi na wutar lantarki cikin unguwar Sarkin Hausawa dake jihar Neja.
Mun samu cewa wani dan majalisar dokoki ta jihar Sakkwato, Alhaji Muhammad Bashir, wanda ya rasa samun tikitin jam'iyyar APC na takarar kujerar majalisar wakilai ta tarayya ya sauya shekarsa zuwa jam'iyyar adawa ta PDP.
Babban kwamishinan British a Nageria Mr Paul Akwright yace yanada matukar muhimman ci ga Nageria ta kawar da cin hanci da rashawa a fadin kasar. A ranar 5 ga watan Yulin ne shugaba Buhari ya sanya wata doka wadda ta bawa AGF damar
Shugaban Lauyoyin Najeriya Paul Usoro SAN ya bayyana cewa Jami’an tsaro sun kama wani ‘Dan Sanda da ya ci zarafin wani Bawan Allah mai suna Luqman Bello a Garin Ilorin kwanakin baya. Yanzu haka dai yana wajen CP na Kwara.
Majiyar Legit.com ta ruwaito wani jami’I a ofishin jakadancin Amurka dake Najeriya, Phillip Franz ne ya bayyana haka a yayin da yake ganawa da manema labaru a jahar Katsina, inda ya kai ma gwamnan jahar Aminu Bello Masari ziyara.
Uwar jam’iyyar APC ta kasa ta tabbatar da Sanata Shehu Sani a matsayin halastaccen dan takara daya tilo da ta amince ma ya sake tsayawa takarar Sanatan Kaduna ta tsakiya a zaben 2019, duk da cewa bai fafata a zaben fidda gwani ba.
Sai dai a martani da APC, reshen kasar Ingila, ta fitar a shafinta na Tuwita, jam'iyyar ta bayyana cewar ikirarin na Atiku yaudara ce kawai don jan ra'ayin matasa tare da kalubalantar sa ya nuna matashi a cikin kwamitin sa na yaki
Masu zafi
Samu kari