Latest
A jawabin da ya yi a bukin nadin mukamin, gwamnan ya bukaci dukkan wadanda aka yiwa nadin su dage tukuro domin ganin cewar sun gudanar da ayyukansu kamar yadda ya dace. Ya bukaci suyi aiki domin cigaban al'umma kana su tabbatar da
A ranar Laraba ne dai dakarun jami'an rundunar sojin Najeriya dake kan aikin neman Janar Idris Alkali da ya bace watan jiya suka gabatar da wasu mutane 13 da suke kyautata zaton suna da hannu a wajen batan na Janar din ga manema l
Wadanda ake zargin su ne; Yakub (Baba Muri), Abdulrazaq Babamale, Aishat Yunisa, Lukman Saka, Ahmed Yahaya (Eko), Abdulfatai Kadri (Adedoyin), kwamandan 'yan sintiri na Ilorin, Adeta Zone, Soliu Ayinde da Abdulganiyu Bamidele.
A ranar Laraba ne gwamnatin tarraya ta bayyanar da kudirinta na samar da matatar man fetur ta farko a yankin kasar nan wanda zai fara aiki a satin farko na watan Nuwamba. Sabuwar matatar dai ta kasance mallakin Niger Delta Inda ak
APC ta ce Adeleke ya kuka da kansa, kasancewar shine ya cusa kansa a cikin harkallar satar jarabawar, tana mai cewa jam’iyyar ba ta ce ya je yay i satar amsa a tun farko ba. Rundunar ‘yan sanda ne dai ke zargin Adeleke da satar am
Shugaba Muhammadu Buhari ya tabbatarwa matasan Najeriya cewar gwamnatinsa za ta yiwa Najeriya gyarar da zai saka matasa su dena kwadayin zuwa kasashen waje da Teku ko Sahara domin zuwa ayyukan kwadago. Shugaba Buhari ya bayyana ce
Lauyan ya shaida ma kotun cewa a shekarar 1999/2000 Wike ya nemi mukamin shugaban karamar hukumar Obia/Akpor, a lokacin bai wuce shekaru 35 ba, wanda shine karancin shekarun tsayawa takarar ciyaman a wannan lokaci.
Uzurin da Sanata Bukola Saraki ya bayar na hana Sanata Akpabio mayar da martani shine kan cewa kujerar da Sanata Akpabio ke zaune a kai bata da na’urar yin magana, don haka ko yayi magana babu wanda zai ji shi da kyau.
Da yake jawabi ga manema labarai a jiya Talata, 17 ga watan Oktoba a Kano, Ahmad ya ce kayayyakin abincin sun hada da buhuna 1,200 na shinkafa yar kasar waje da kudinta ya kai N26,863,200, jarkoki 300 na man dafa abinci da kudinsu
Masu zafi
Samu kari