Latest
A daren ranar Alhamis, 18 ga watan Oktoba, ne jaruman masana'antar shirya fina-finan Hausa ta Kannywood su ka ziyarci shugaban kasa Muhammadu Buhari a fadar sa dake birnin tarayya, Abuja. Jaruman, maza da mata, sun bayyana cikin
Tsohon dogari ga tsohon shugaban kasar Najeriya Marigayi Janar Sani Abacha, Manjo Hamza Al-Mustapha yayi alkawarin maido da kasar nan akan turba madaidaiciya idan dai har aka zabe shi shugaban kasa a zaben 2019. Manjo Al-Mustapha
Alkaluman da muke samu daga babban bankin Najeriya watau Central Bank of Nigeria (CBN) na nuni ne da cewa baitul malin kasar nan yayi kasa sosai da bai taba yi ba a cikin kusan watanni bakwai da suka shude inda ya rage da sama da
Shugaban Amurka Donald Trump ya yi barazanar daukar tsattauran matakin ladabtarwa a kan Saudiyya, idan har ta tabbata cewa ita ce ta kashe fitaccen dan jarida Jamal Khashoggi. jaridan Saudiyyar ya bace tun bayan wani ziyara
Da sanadin shafin jaridar Daily Trust mun samu cewa a yanzu yanzunan ne shugaban kasa Muhammadu Buhari ya kebance da shugabannin tsaro na kasa inda suke gudanar da wata muhimmiyar ganawa a fadar Villa dake babban birnin tarayya.
A yayin da sa'o'i 24 kadai ya rage na cikar wa'adin gabatar da sunayen 'yan takarar kujerar shugaban kasa da na majalisar tarayya, jam'iyyu 17 ne kacal cikin 91 suka cika wannan sharadi na hukumar zabe ta kasa mai zaman kanta.
Tsohon shugaban kasar Sudan Abdulrahman Al-Dahab ya rasu a Riyadh, babban birnin kasar Saudiyya kamar yadda wani gidan talabijin na kasar, Al Arabiya ya ruwaito a jiya Alhamis. Sai dai tashar talabijin din ba ta bayar da cikaken b
Cibiyar 'Interfaith Dialogue For Peace, IDFP' tare da hadin guiwar cibiyar shiga tsakani ta sarki Abdu'aziz, wato 'King Abdul'aziz International Center for Interfaith, KAICIID, sun gudanar da wasu tarurruka da zasu baiwa bangarori
Majiyar LEGIT.com ta ruwaito Atikun ya bayyana haka ta bakin kungiyar yakin neman zabensa, inda cikin wata sanarwa da ta fitar a ranar Alhamis a garin Abuja ta bayyana cewa babu hannun Atiku ko na kungiyar yakin neman zabensa a ci
Masu zafi
Samu kari