Latest

Mai dakin Shugaban Hukumar kwastam Hameed Ali ta rasu
Mai dakin Shugaban Hukumar kwastam Hameed Ali ta rasu
Labarai
daga  Muhammad Malumfashi

Uwargidar Hamid Ali ta rasu a babban Birnin Tarayya Abuja. Za kuma a birne Matar Hameed Ali din ne a babban Masallacin nan na An-Nur da ke cikin Birnin Tarayya Abuja. Fajiya Hadiza Hameed Ali ta bar Duniya tana da shekaru 53.