Latest

'Yan bindiga sun sace wasu malaman addini 5 a Najeriya
'Yan bindiga sun sace wasu malaman addini 5 a Najeriya
Labarai
daga  Mudathir Ishaq

Wasu da ake tunanin masu satar mutane ne dauke da muggan makamai sun sace wasu malaman addinin kirista biyar mata a karamar hukumar Issele-Uku, dake a jihar Delta dake a yankin kudu maso kudancin Najeriya. Kamar dai yadda muka sam