Latest
A yayin da kullum zaben shekarar 2019 ke kara matsowa, hukumar zabe mai zaman kanta ta kasa (INEC) ta bayyana fargabar a kan yiwuwar yin kutse a cikin sakamakon zaben shugaban kasa ta yanar gizo. Shugaban hukumar INEC, Farfesa Mah
A jiya, Talata, ne shugaban kasa Muhammadu Buhari ya gana da daukacin 'yan takara a karkashin inuwar jam'iyyar APC a fadar sa da ke Abuja. Da yake gabatar da jawabi ga 'yan takarar, shugaba Buhari ya roki wadanda su ka yi fushi d
Mataimakin wata kungiyar kiristoci a Najeriya kuma mamba a majalisar koli ta masarautun gargajiyar 'yan kabilar Ibo Eze Dakta Oliver Ohanwe ya shawarci shugaban kasa, Muhammadu Buhari da ya kwantar da hankalin sa game da 'yankin I
Daya daga cikin shaidun masu gabatar da kara a gaban alkalin kotun zabe na zaben da ya gudana na gwamnan jihar Etiki ya bayyanawa kotun cewa daya daga cikin jami'an hukumar zabe ta INEC ya lalata wasu kuri'un jam'iyyar PDP da gang
Hukumar 'Yan sandan Najeriya na babban birnin tarayya, Abuja da sanar da cewar da kama wasu 'yan kungiyar Islamic Movement of Nigeria (IMN) dauke da bam din kwalba hade da man fetur 31 da ma wasu muggan makamai da suke shigowa Abu
Da sanadin shafin jaridar The Punch mun samu cewa gwamnan jihar Benuwe, Samuel Ortom, ya sha alwashin biyan sabon mafi karancin albashin ga ma'aikatansa da gwamnatin tarayya da kuma kungiyar kwadago ke shirin amincewa a kasar nan.
Tuni Larabawa suka daqile irin wadannan shirye shirye a Misra, Yaman, Labanon, da Iraqi, duk da daga baya, Shiar ta zagayo ta kwaci Labanon, inda har mayakanta karkashin Hasan Nasralla suka sami makamai da sunfi na gwamnatin kasar
Da sanadin shafin jaridar The Punch mun samu rahoton cewa, kimanin mambobi 5000 'yan kungiyar nan ta Kwankwasiyya suka sauya sheka daga jam'iyyar adawa ta PDP zuwa APC a jihar Kebbi dake Arewa maso Yammacin Najeriya.
Kimanin wakilai 200 daga kasashe 70 na nahiyyar Afirka, Asia da kuma daular Larabawa ta Tsakiya, za su hallara a birnin New Delhi domin halartar taron inganta harkokin ilimi na jami'o'i karo na 14 da za a gudanar a kasar India.
Masu zafi
Samu kari